Danmusa Post

Danmusa Post Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Danmusa Post, Media/News Company, Katsina.
(1)

🔥 Veterans Kannywood actress 🔥
13/09/2025

🔥 Veterans Kannywood actress 🔥

Wannan shi ne ƙabarin Sayyiduna Usman Bin AffanSYD Usman anai masa Laƙabi da Zunnurai Saboda ya auri ƴaƴan Manzon Allah ...
28/05/2025

Wannan shi ne ƙabarin Sayyiduna Usman Bin Affan

SYD Usman anai masa Laƙabi da Zunnurai Saboda ya auri ƴaƴan Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam har guda biyu ya Auri Syd Rukayya bayan rasuwarta Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam ya aura masa SYD Ummu Kursum

Syd Usman dashi akayi Hijira zuwa habasha da shi akai hijira zuwa Madina

SYD Usman ya sadaukar da Dukiyarsa wajen Ganin musulunci ya kafu

Ya zamo Kalifa na Uku bayan Khalifancin Syd Abubakar da Syd Umar sai Syd Usman shi ne na Uku

kuma ya Musulunta tun a farkon Musulunci ta Hannun Syd Abubakar

muna Addu'ar Allah ya bamu Albarkacinsa
Ameen

😭😭😭
05/08/2024

😭😭😭

04/08/2024

😭🙏

With Ibrahim Babangida Ahmad – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers! 🎉
03/08/2024

With Ibrahim Babangida Ahmad – I just made it onto their weekly engagement list by being one of their top engagers! 🎉

Dame kake tuna sa?
02/01/2024

Dame kake tuna sa?

Ya kuke ganin waɗannan haruffa da Gwani Yusuf Zakariyya Yunus Alkanawee  ya ƙirƙiro?Aminiya, 29/12/2023, shafi na 30.
02/01/2024

Ya kuke ganin waɗannan haruffa da Gwani Yusuf Zakariyya Yunus Alkanawee ya ƙirƙiro?
Aminiya, 29/12/2023, shafi na 30.

KU YARDA DA NI1 Zamu fara amfani da matatar mai guda biyu nan take 2 Zamu yi Noman Kadada 500,000 don samar da Shinkafa ...
01/01/2024

KU YARDA DA NI

1 Zamu fara amfani da matatar mai guda biyu nan take

2 Zamu yi Noman Kadada 500,000 don samar da Shinkafa Alkama, gero Masara, dawa don magance yunwa, tuni muka yi nisa a noman Kadada 120,000 a Jigawa.

3 Babu ci gaban da zai samu ba tare da wutan lantarki ba don haka Za mu gaggauta wadata wutar lantarki

4 Duk wanda ba zai yi aiki ba a cikin wanda na bai wa mukamai ya shirya yanasa yanasa nan da wata 4 kafin na sallame shi da kaina

5 Sai na mayar da Najeriya Kasar da kowa zai yi Sha'awar Zuba jari a cikinta.

6 Tsaron ciki da wajen kasa, daidaito a raba arzikin kasa da yaki da yunwa da samar da aikin yi su ne abubuwan da s**a lakume Budget dina na wannan shekarar.

7 A wannan Shekarar zamu yi karin albashi ga Hazikan maaikatanmu

Na san Yan Najeriya na cikin yanayi na matsi, Ina jin Kokenku tunda ga Lagos har Kano, Kai har Lokon Bayelsa. Amma ku yi hakuri, Ku yarda da ni, Wannan yanayin ba zai dauwama ba, Arziki ne zai dauwama inshaAllah......
-Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu

MASU IDANU KADAI 😃 Tsuntsaye nawa Ka gani??
28/12/2023

MASU IDANU KADAI 😃 Tsuntsaye nawa Ka gani??

28/12/2023

Jama'a Assalamu Alaikum, Danmusa Post, Ke Muku Sallama daga nan cikin garin Danmusa, Tare dafatan Kun wayi Gari lafiya.

YANZU-YANZU: Gwamnan Jahar Ondo, Rotimi Akeredolu ya Mutu. Ya mutu a Lagos yanada shekara 67 a duniya.
27/12/2023

YANZU-YANZU: Gwamnan Jahar Ondo, Rotimi Akeredolu ya Mutu. Ya mutu a Lagos yanada shekara 67 a duniya.

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihirrajiun. Allah Ubangiji Ya jikan Ghali Umar Naabba, Allah gafarta masa Ya kuma kyautata makwa...
27/12/2023

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihirrajiun. Allah Ubangiji Ya jikan Ghali Umar Naabba, Allah gafarta masa Ya kuma kyautata makwanci, Allah sa mutuwa hutu ce a gare shi, Ya kuma sa ya dace da gidan Aljannah. Allah muma Ka sa mu cika da kyau da imani, Ka jikan duk wadanda s**a riga mu gidan gaskiya, sannan Ka sa Annabi Muhammad SAW Ya cece mu a ranar gobe Qiyama. Amin Ya Rabb!

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Danmusa Post posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share