Tauhid TV

Tauhid TV Domin yaɗa karatukan addini da kuma dukkan abinda zai amfani al'umma

Da a ce Al-Imamul Bukhariy da Al-Imamu Muslim sun ci mutuncin Manzon Allah ﷺ, wallahi da Allah bai ba su albarkar da s**...
24/09/2026

Da a ce Al-Imamul Bukhariy da Al-Imamu Muslim sun ci mutuncin Manzon Allah ﷺ, wallahi da Allah bai ba su albarkar da s**a samu ba!

Prof. Muhd Sani Umar R/Lemo hafizahullah G S M MEDIA

24/09/2026

Wanda ya mayar da ƙwallo (Ball) sana'arsa ya zama fasiƙi !! Ku kiyaye jama'a

23/09/2026

Live streaming of Lukman Salisu Abu Ja'afar

AKWAI KARATU A YAU IN SHA ALLAH.Lokaci :Bayan sallar Magriba zuwa Isha'iGuri: Masallacin Abu-Huraira dake Lungun gidan A...
23/09/2026

AKWAI KARATU A YAU IN SHA ALLAH.

Lokaci :Bayan sallar Magriba zuwa Isha'i

Guri: Masallacin Abu-Huraira dake Lungun gidan Alh. Lawal ƙwashi Jibia.

Na rasa yadda akayi lokacin da akayi muƙabalar nan kowa ya gamsu ɗan tahalikinnan mai laifi ne a ciki kuwa har dashi kar...
22/09/2026

Na rasa yadda akayi lokacin da akayi muƙabalar nan kowa ya gamsu ɗan tahalikinnan mai laifi ne a ciki kuwa har dashi karan kansa, amma yanzu kuma wasu s**a ɓalle s**a ce an zalunche shi 🤔.

Anya kuwa Annabinne a gaban mu? Aje dai a sake kallon muƙabalar nan indai ba a baki aka damu da annabinnan ba. S.a.w

Ni ko anya bamu shiga uku a kasar nan ba kuwa?🤔🙆

Muna sane cewa a yau za a zagemu, a ci mana mutunci, a yi mana kage da karya, Muna sane wasu za su tuhumemu da sharri, w...
18/09/2026

Muna sane cewa a yau za a zagemu, a ci mana mutunci, a yi mana kage da karya, Muna sane wasu za su tuhumemu da sharri, wasu kuma za su daina mu’amala da mu, su goge mu "Unfried", su toshe mu "Blocking", har su kai ga yin report. Mun riga mun yi tsammanin haka, domin shi ne mafita garesu idan gaskiya ta dame su.

Fadilatul-Sheikh, Al-Allamah, Al-Faqih, Al-Muḥaddith, Sheik Lawan Triumph Allah Ya ƙara maka lafiya, da tsawon rai cikin alheri, da ƙarfin doke bidi’a, shirka da duk mai zagin Sahabbai.

Gaskiya, duk inda take gaskiya ce, kuma bayan gaskiya babu abin da ya rage sai ɓata da halaka.
Kare martabar Manzon Allah ﷺ nauyi ne da ya rataya kan kowane musulmi. Allah Madaukaki Ya umarce mu da girmama Manzonsa, ya ɗaukaka darajarsa, ya mutunta shi.

Amma matsalar ita ce da yawa daga cikin masu iƙirarin suna kare Manzon Allah ﷺ, ba don kare hakkin Manzon Allah suke yi ba, sai don kare shehunansu, waliyyansu, malamansu da s**a ɗaura su akai.

Ka sani, duk yadda bidi’a ta yi kyau a idonka, wallahi ba ta da asali, kuma ba za ta zama Sunnah ba. Wahalar bidi’a wahalar banza ce, babu lada sai zunubi. Ita bidi’a ta kasance bidi’a har zuwa tashin kiyama.
Kuma In Sha Allahu, da ikon Allah, shirka da bidi’a da zagin Sahabbai za a bar su a ƙasar nan Insha Allah.

Wani yace "Barhama ne ubangijin kowa" duniya ta zauna kalau, wani yace"Shehu Barhama, ba ka haifa ba, haihuwarka ƙarya ce, lam yalid wa lam yulad gaida Shehu Barhama" duniya ta zauna lafia kalau, wani yace "An haifi wani waliyyi bai taɓa yin bacci ko gyangyadi ba har shekaru tamanin 80," duniya ta zauna lafiya.

Sun dauki suffofin Allah sun daura ma kansu amma kaji dunia tayi shiru, Kamar anyi rabon ganima.

Sai wanda ya ce Sunnah, Qur’ani, da Hadisi sune tubalin Addini, duniya sai ta ɗaga hankali kamar za ta tarwatse, Sai wanda ya ce "Tauhidi ba bidi'ah" duniya kamar an tada ta daga barci, kamar za'a yi yakin dunia na 3.

Shirka da bidi’a da s**a cika littattafanku kun kasa ku fitar ku karanta a fili, sai dai ku bijire

18/09/2026

SHARHUS-SUNNAH 01

GABATARWA : Sheikh Muhammad Awwal Albany Zaria (Rahmatullahi alaihi)

Tsarki ya tabbata ga Allah !! Ya kai dan uwa ina tayaka takaici matuqar baka saurari karatuttukan wannan littafi ba.

Wannan mara kunyar kullum bashi da aiki sai cin mu2ncin ma'aiki s a w ❤️   babu irin ƙaryar da bai masa bababu irin suna...
18/09/2026

Wannan mara kunyar kullum bashi da aiki sai cin mu2ncin ma'aiki s a w ❤️
babu irin ƙaryar da bai masa ba
babu irin sunan dabe kirasa ba
Amma shi bazaku iya kai mai hari bane??
Shi yafi ƙarfinkune kodai duk tafiyarku ɗaya ne?

Wannan kaɗai ya isa yanuna maku ba darajar ma'aiki ne damuwarsu ba

SUNNAH da mulaman SUNNAH ne damuwarsu

kuma Allah ne yakafamu,sharri da ta'addancinku bazai taɓa girgiza muba.

Kuma bazamu daina faɗa muku gaskiyaba har sai randa kuka ganeta.

Rashin hujja ta ƙare masu sun koma ta'addanci

ina da yaƙinin cewa mafi yawan bala'in da muke shiga a ƙasarnan ƴan bid'a da malumantane sila

mutum ya dage yana yiwa Allah da Manzonsa ƙarya jahilai kuma na masa kabbara

Allah yaganar daku idan zaku gane
inbazaku ganeba Allah ya kawo mana ƙarshenku a duniyar ma gaba ɗaya dan baku da anfani.

18/09/2026

Zance ya ƙare

18/09/2026

BA AKAN MANZON ALLAH S**A JE KOTU BA
KUNDAI JI SUN FADI DA BAKINSU

Address

Jibia
Katsina

Telephone

+2349048095368

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tauhid TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Tauhid TV:

Shortcuts

Share

Category