Jaruma Hausa TV 24

Jaruma Hausa TV 24 Faɗakarwa da tunatarwa kan halin da Hausawa da sauran kabilu mu ke ciki jiya, yau da gobe. Gari ya waye!
(2)

16/09/2025

Ku shigo tattaunawa kaitsaye a TikTok tare da Hajiya Kaltum Alumbe Jitami
16/09/2025

Ku shigo tattaunawa kaitsaye a TikTok tare da Hajiya Kaltum Alumbe Jitami

Check out Kabuki 2 LIVE streams on TikTok! Watch, follow, and discover the latest content from Kabuki 2.

Karshen Shugabancin Tinubu akan hadabaki da Fulani Yanta'adda su na ma Hausawa kisan karedangi Gwamnatin shugaban kasa n...
16/09/2025

Karshen Shugabancin Tinubu akan hadabaki da Fulani Yanta'adda su na ma Hausawa kisan karedangi

Gwamnatin shugaban kasa na yanzu Bola Ahmed Tinubu da shi da Fulani yan Miyetti
Allah Yanta'adda ne saboda mun gano ta'addancin da ke wakana a Nigeria idan ba da sa hannun Tinubu ba, babu yanda za a yi duk ministocin shi Fulani ne masu aikata wannan ta'adin. Mu yan kabilar Hausa mun sani jami'an tsaro, Tinubu ne ya hana su dan ya dauki Yanta'adda aiki irin su Badaru Abubakar da ya baiwa Ministan tsaro, Bello Matawalle ministan tsaro karami wanda da hannun shi a ta'addancin da Fulani su ke yi a jahar Zamfara, sai mai ba shugaban kasa shawara akan tsaro Nuhu Ribadu wanda kwananan nan Nasiru Elrufa'i ya tona mai asiri. Shehu Buba Danta'adda.

Tinubu ya gewaye kan shi da su akan ya na da hannu a ta'addanci saboda haka al'ummar Nigeria kar mu ga laifin sojojin kasar mu, kar mu ga laifin sauran jami'an tsaro dan su na so su yi aiki amman Bola Ahmed Tinubu ne ya hana su domin ya na kyakkyawar alaka da Fulani Yanta'adda. Mun gani dan shi cikin Seyi Tinubu ya na karbar sarautar Dan Madamin Miyetti Allah daga hannun Bello Bodejo, wanda an rufe shi har sau biyu akan zargin ta'addanci, har yanzu haka ya na rufe a kurkuku.

Saboda haka al'ummar Nigeria, Bola Ahmed Tinubu ya k**ata ya sauka daga kan kujerar shugaban kasa kuma zabe mai zuwa, i na kara janhankalin al'umma ta kabilar Hausa mu ankara sosai saboda a kasar mu ta gado, KasarHausa, Fulani Yanta'adda su na kisan mu a Masallaci, kisa a Coci, kisa a Kasuwa, kisan m a Gona, kisan mu a Gidajen mu amman ko sau daya Bola Ahmed Tinubu bai taba yi ma Hausawa ta'aziyya ba. Dan haka ku sani wannan gwamnati ta Bola Ahmed Tinubu da shi da Nuhu Ribadu, Badaru Abubakar, Bello Matawalle Yanta'adda ne. Jam'ian tsaron na son su yi aiki Bola Ahmed Tinubu ne ya hana su.

Mu na baiwa jami'an tsaron mu Hafsan Hafsoshi da Shugaban DSS karfin guiwa, mun san ku ba Yanta'adda ba ne. Amman tabbas mu na da shugaban kasa Danta'adda, mu na da Ministan tsaro Danta'adda, mu na da Ministan tsaro karami Danta'adda, mu na da mai ba shugaban kasa shawara akan tsaro Danta'adda, sannan mu na da Sanata Danta'adda. Nigeria ta na cikin hatsari, dole ne mu kade kuri'un idan zabe ya zo kada kowa ya zabi Bola Ahmed Tinubu domin Danta'adda ne. Kuma jinin mu da Fulani Yanta'adda sun ka zubar ya na akan ka. Jinin Hausawa da an ka yanka a masallaci da yara da mata wanda an ka kona.

Yanzu ka bada umarni, i na zargin ka. Gwamnan Katsina Dikko Radda akan Bafulatani ne, ka ba shi umarni ya yi sulhu da Fulani Yanta'adda. Wane sulhu, an taba sasanci da wanda ya dauki mak**ai ya na kashe mutane? Hausawa ba su da ko tsinke a hannun su. Shugaban DSS ya ce kowa ya nemi makami a yi mai lasisi ya kare kan shi amman Dikko Radda gida-gida ya sa jam'ia su na binciken gidajen Hausawa ko wuka idan sun k**a ya na sakawa a yi ma Hausawa daurin shekaru 20 a gidanyari dan kada Hausawa su kare kan su daga ta'addancin Fulani Yanta'adda. Kuma Bola Ahmed Tinubu ka na sane, da umarnin ka ya ke ma mu wannan ta'asar.

Amman shekara ta 2027 ta na zuwa. Yanda ka sa mu Hausawa kuka, ka sa sauran kabilu Yankasan tsakiyar Nigeria kuka, mu ma sai mun saka ka kuka.

The Alarming Alliance: A Warning to the Hausa People Against Tinubu's LeadershipThis is the alarming situation that Bola...
16/09/2025

The Alarming Alliance: A Warning to the Hausa People Against Tinubu's Leadership

This is the alarming situation that Bola Ahmed Tinubu has brought upon the Hausa people. In the 2019 election, we made the choice to elect him, believing in the promise of his leadership with his campaign promise was he said his main priority is security. However, it is crucial to recognize that the Fulanis did not support Tinubu; instead, they cast their votes for Atiku Abubakar. This disparity leads us to a troubling conclusion: we are convinced that he has colluded with Fulani terrorists, thereby posing a grave threat to the safety and existence of the Hausa people.

Hausa people, it is imperative that we do not support Tinubu in any future elections. His alliances with Fulani terrorists are further highlighted by his association with key figures such as his Ministers of Defense and his special advisor on security, Nuhu Ribadu. The connection between Tinubu and former President Buhari is alarming, as they seem to share the same agenda.

The devastation caused by what can only be termed Tinubu's brand of terrorism has resulted in significant loss and suffering among our communities. Those who surround Tinubu are not just his allies; they are complicit in the actions that have harmed us. We witnessed his son, Seyi Tinubu, in a significant meeting with Miyetti Allah, where he was even honored with the title of Dan Madamin Miyetti Allah during his visit to Nassarawa, shortly before his arrest on charges of terrorism.

To the Hausa people and indeed to all Nigerians, it is vital that we unite in our decision: we must not vote for Tinubu again, as he has proven to be associated with terrorism that threatens our lives and our future.

The Alarming Alliance: A Warning to the Hausa People Against Tinubu's Leadership

This is the alarming situation that Bola Ahmed Tinubu has brought upon the Hausa people. In the 2019 election, we made the choice to elect him, believing in the promise of his leadership with his campaign promise was he said his main priority is security. However, it is crucial to recognize that the Fulanis did not support Tinubu; instead, they cast their votes for Atiku Abubakar. This disparity leads us to a troubling conclusion: we are convinced that he has colluded with Fulani terrorists, thereby posing a grave threat to the safety and existence of the Hausa people.

Hausa people, it is necessary that we do not support Tinubu in any future elections. His alliances with Fulani terrorists are further showed up by his association with key figures such as his Ministers of Defense and his special advisor on security, Nuhu Ribadu a terrorism sponsor. The connection between Tinubu and former President Buhari is alarming, as they seem to share the same agenda.

The devastation caused by what can only be termed Tinubu's brand of terrorism has resulted in significant loss and suffering among our communities. Those who surround Tinubu are not just his allies; they are complicit in the actions that have harmed us. We witnessed his son, Seyi Tinubu, in a significant meeting with Miyetti Allah, where he was even honored with the title of Dan Madamin Miyetti Allah during his visit to Nassarawa, shortly before his arrest on charges of terrorism.

To the Hausa people and indeed to all Nigerians, it is vital that we unite in our decision: we must not vote for Tinubu again, as he has proven to be associated with terrorism that threatens our lives and our future.

Kiran gaggawa da janhankali na masamman ga Tsoffin Shugabannin kasan Nigeria akan yaudarar FulaniKaltum Jitami ta yi ma ...
15/09/2025

Kiran gaggawa da janhankali na masamman ga Tsoffin Shugabannin kasan Nigeria akan yaudarar Fulani

Kaltum Jitami ta yi ma Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo da Tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan akan su yi taka-tsantsan da yaudarar da Rabi'u Musa Kwankwaso ya ke son ya yi ma su. Buhari shi ne shugaban kasa Bafulatani na karshe a Nigeria

Watch post/video

Kaltum Jitami ta yi ma Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo da Tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan akan su yi taka-tsantsan da yaudarar da Rabi'u ...

15/09/2025

Obasanjo da Jonathan: Kiran gaggawa da janhankali na masamman gare ku akan yaudarar Fulani

Kaltum Jitami ta yi ma Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo da Tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan akan su yi taka-tsantsan da yaudarar da Rabi'u Musa Kwankwaso ya ke son ya yi ma su. Buhari shi ne shugaban kasa Bafulatani na karshe a Nigeria.

13/09/2025

Seyi Tinubu tare da danuwan shi Bello Bodejo shugaban kungiyar ta'addanci Miyetti Allah, inda ya kai mai ziyara an nada shi Dan Madamin Fulani

Dan Madamin Fulani Seyi Tinubu tare da danuwan shi Bello Bodejo shugaban kungiyar Miyetti Allah,Seyi Tinubu tare da danu...
13/09/2025

Dan Madamin Fulani Seyi Tinubu tare da danuwan shi Bello Bodejo shugaban kungiyar Miyetti Allah,

Seyi Tinubu tare da danuwan shi Bello Bodejo shugaban kungiyar ta'addanci Miyetti Allah, inda ya kai mai ziyara an nada shi Dan Madamin Fulani

Watch post/video

Seyi Tinubu tare da danuwan shi Bello Bodejo shugaban kungiyar ta'addanci Miyetti Allah, inda ya kai mai ziyara an nada shi Dan Madamin Fulani ...

Address

Katsina

Website

https://whatsapp.com/channel/0029Va8mffR4inoy4revww0W

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jaruma Hausa TV 24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jaruma Hausa TV 24:

Share

Category