DAYI 1

DAYI 1 Wannan shafi ne wanda zai rinka kawo maku labaran duniya ingantattu

Kaɗan daga cikin wadanda s**ayi anfani da Invitetion Code nawa mutu 50 na pampay HFTA5285 sun sami Rabonsu. Tabbas Ana s...
17/06/2024

Kaɗan daga cikin wadanda s**ayi anfani da Invitetion Code nawa mutu 50 na pampay HFTA5285 sun sami Rabonsu.

Tabbas Ana samin 22k ,4k ,, 3k, PAMPAY mutane daya basu fahimci yadda sarin yakeba

Dafari Dole Sai wanda baitaba rigister pampay ba idan kazo bude pampay dole kayi anfani da invitetion Code HFTA5285 sannan kaima zaka sami naka invitetion Code in

Ga yadda zaka bude

1.Kaje play store kayi download din app din PalmPay transfer bills Wanda ke dauke da ZERO a hotonsa

2.Sai kaje shiga cikin app din bayan kasauke kasa number da baka ta6a budewa ba akwai wani akwati guda biyu Amma wani lkcn daya suke badawa sai kata6a su sai ka Danna SIGN UP

3.Zasu turoma OTP sai kasakashi zai wuce

4.Zai kawoka wajen Da aka rubuta SET YOUR PIN daga kasanshi kuma an rubuta I HAVE AN INVITATION CODE to sai kayi creat din pin din transfer guda 4 sai kayi confirm din sa a kasa
wanjen da akace a I HAVE AN INVITATION CODE sai kata6a shi kasa wannan Code din

👉HFTA5285

but yanda yake haka a rubuce haka zakasa hi
sai kata6a next

5.Zaka Yi scan face wato zaka dauki hoton fuskanka idan kadauka zai wuce dakai

6.Zai kaika wajen da zakasa BVN ko NIN to anan abunda ake nufi zaka Za6i daya daga cikin ko bvn ko NIN duk Wanda kake dashi zakasa shikenan kagama

Byan kagama zasu baka katin Ɗari da farko ₦100 sai kaja a katin
ga masu neman karin bayani kumun magana ta Inbox

Wannan mining din na AVACOIN shaf shaf ne ba'a dogon jira akansa, idan ka zage dantse ka tara GOLD 400k nan take zakayi ...
04/03/2024

Wannan mining din na AVACOIN shaf shaf ne ba'a dogon jira akansa, idan ka zage dantse ka tara GOLD 400k nan take zakayi converting din gold din zuwa $65 ka tura zuwa duk inda kakeso....

Zahiri ne domin na gwada cire dollar 65 naga sun fita ....

https://t.me/avagoldcoin_bot?start=c8af77010fe4399b6152

Kamar yadda ake Mining din Notcoin a Telegram haka shima ake yinsa, idan kayi kokarin aikin hakowa zaka iya tara 400k a kwana kadan.....

https://t.me/avagoldcoin_bot?start=c8af77010fe4399b6152

AVACOIN MINING ⛏️Wannan Mining din mai suna AVACOIN shine mining na farko da suke biyan mutum ba tare da yayi KYC ba.Da ...
02/03/2024

AVACOIN MINING ⛏️

Wannan Mining din mai suna AVACOIN shine mining na farko da suke biyan mutum ba tare da yayi KYC ba.

Da zaran ka kammala hada 400,000 COIN zasu baka damar yin withdraw na kimanin $65 wanda shine daide da kudin 1gr na GOLD, a kudin Nigeria kimanin Naira 91k kenan.

Basu bukatar ka saka koh sisi, illa kawai ka r***a shiga duk kullum kana claiming na adadin GOLD din da s**a ba ka, zaka sami adadin gold din da ake bukata cikin wata daya kacal idan har ka maida hankali akai.

Ana yin withdraw ne sau daya acikin wata guda matukar kakai adadin abinda suke bukata na 400,000 gold.

Abinda kawai make bukata shine Telegram account, dashi zakayi connecting na AVACOIN app din.

Ka taba link din nan dake kasa domin yin connecting na account dinka 👇
https://t.me/avagoldcoin_bot?start=c8af77010fe4399b6152

Allah yabamu sa'a.

Cikin maki 100, maki nawa zaku bawa customer care na kamfanin ABBA PANTAMI DATA, wurin kula da kwastomomi da gyara musu ...
11/02/2024

Cikin maki 100, maki nawa zaku bawa customer care na kamfanin ABBA PANTAMI DATA, wurin kula da kwastomomi da gyara musu matsalolin da s**a fuskanta?

Wanda bai yi ragista da kamfanin ABBA PANTAMI DATA ba, ya shiga wannan link din yayi
👇
https://abbapantamidata.com/mobile/register/?referral=08130233375

Ko kuma ya shiga PlayStore ta wannan link din, yayi Download din Application din
👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.abbapantamidata.ng

Duk wanda yake bukatan karin bayani, Don Allah ya tuntubi daya daga cikin customer care ta WhatsApp;
08126081967
07046868000
07061347599.

Muna Da Yakinin Addu'o'in Da Mukayi Da Saukar Alqur'ani Mai Girma Da Mukayi, Zamuyi Nasara A Matakin Shari'a Na  GabaDan...
13/11/2023

Muna Da Yakinin Addu'o'in Da Mukayi Da Saukar Alqur'ani Mai Girma Da Mukayi, Zamuyi Nasara A Matakin Shari'a Na Gaba

Dan haka muna kira ga al'ummar jihar kano suci gaba da addu'a kamar yadda s**a saba domin mune da nasara, in sha Allah GAWUNA / GARO SUNZO

Daga Shamsu Gwaska

Tunda jahar kano take gwamnoni ba'a taba gwamnan da 'yan kano suke zubda hawayen rashinsa kamar ganduje ba.Tabbas muna d...
13/09/2023

Tunda jahar kano take gwamnoni ba'a taba gwamnan da 'yan kano suke zubda hawayen rashinsa kamar ganduje ba.

Tabbas muna da yakinin cewa gawuna ne kadai zai sharewa kanawa hawayen su.

Tsohon sectary gwamnatin kano alhaji usman Alhaji, hakika sunyi mulki tare da ganduje, sannan kuma ya ya bawa shugaban kasar Nigeria Ahamed bola tinubu, Bisa daukar ganduje amatsayin shugaban jamiyar apc na kasa.

Daga karshe kuma yace babu wata jaha da zata kara fita daga hannun apc azabuka masu zuwa...
Gawuna iscoming

4 p a md housing

Daga Shamsu Gwaska

Kwamishina Na Din-Din A Hukumar Tace Fina-Finai A Jihar Zamfara Muhammad B Lawal, Ya Samarwa Matasa Samada 1,200 Aikin Y...
21/01/2023

Kwamishina Na Din-Din A Hukumar Tace Fina-Finai A Jihar Zamfara Muhammad B Lawal, Ya Samarwa Matasa Samada 1,200 Aikin Yi Cikin Wata Shida

Ya samar wa matasan ne aikin yi masu shedar kammala karatu na NCE, HND, ND, Bsc a NGO wanda take da ofishi a jihar legas.

Zuwa yanzu dai yana kira ga dukkanin wadan da ya karbi sunayen su dasu hanzar ta su tura masa sauran baya nan su.

Wane fata kuke masa?

Yadda Zak samu Free N100(Multiple Accounts is Prohibited) https://www.pandorangn.com/ #/pages/login/register?invite_code...
03/12/2022

Yadda Zak samu Free N100

(Multiple Accounts is Prohibited)

https://www.pandorangn.com/ #/pages/login/register?invite_code=aVbrJa

Edan mutun yayi register zasu bashi 100 edan yayi invite zasu bashi 50

Minimum withdraw 1500

Na rantse da Allah Mauludi bidi'a ne, mun faɗawa gwamnatin ƙasar nan amma har yanzu taki daukan mataki, tare da hana hut...
08/10/2022

Na rantse da Allah Mauludi bidi'a ne, mun faɗawa gwamnatin ƙasar nan amma har yanzu taki daukan mataki, tare da hana hutun Mauludi.

To kowa ya sani cewa, indai wadan da suke jin maganar mu su kafa gwamnati sai munsa an soke hutun maulidi a Nigeria, Cewar ~ Sheikh Gumi

Me zaku ce ?

Ina Jiran Littafin Da Sheikh Jalo Jalingo Zai Rubuta Kan Makomar Iyayen Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad S.A.W, Domin Ma...
17/09/2022

Ina Jiran Littafin Da Sheikh Jalo Jalingo Zai Rubuta Kan Makomar Iyayen Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad S.A.W, Domin Masa Raddi, Cewar ~ Young Shiekh Zariya

Idan mai karatu bai manta ba a kwanakin baya ne, Sheikh Dr.Ibrahim Jalo Jalingo yayi rubutu a kafofin sada zumunta, inda ya bayyana cewa, iyayen annabi suna cikin wuta jahannama kuma baza su tsira daga gare ta ba.

A cewar young Shiekh zariya ya bayyana cewa " tun lokacin dana ji wannan kalaman naji ya kamata mu fito mu wanke maganar da shie jalo yayi ta hanyar kawo wasu hujjoji masu karfi kamar yadda shima ya kawo hadisan sa.

Kuma nasha alwashin kawo hujjoji masu karfi daga Alqur'ani da hadisai kamar yadda addinin islama ya inganta.

Address

Katsina
Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DAYI 1 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to DAYI 1:

Share