Lado Post

Lado Post Barka da Zuwa Shafin Lado Post

Lado kazama hantsi leka gidan kowa A cigaba da kokarin da mukeyi dan ganin cewa yakubu lado dan marke ya samu kuri’a a k...
23/11/2024

Lado kazama hantsi leka gidan kowa
A cigaba da kokarin da mukeyi dan ganin cewa yakubu lado dan marke ya samu kuri’a a kowanne gida dake fadin jihar katsina a cikin shirin mu na “operation lado Gida-Gida “ a yau cikin ikon Allah wakilai na sun Kai Ziyara wajen shuwagabannin “MIYETTI ALLAH” reshen karamar hukumar Bakori dan ganin cewa suma sunzo sun bayar da Tasu gudunmuwar dan a fatattaki tsinstsiya a jihar katsina.A cikin jawabin shugabar mata ta kungiyar ta tabbatar mana da bamu goyon baya Dari-bisa-Dari dan ganin yakubu lado dan marke yazama sabon gwamnan jihar katsina a shekarar 2027 da karfin ikon Allah.

15/11/2024

Ya LADIFU 🤲: Kasanya Mu Cikin Ludufinka, Kayi Mana Mafita, Kajibaci Al’amuranmu, Kaciyar Damu Daga Taskarka, Kajiqanmu Da Magabatanmu. Alfarmar Sayyiduna Rasulillah.🤲

Jagora Kar yake  kallon ku !!! Ai Wanda ya rike Allah baya asara.
10/11/2024

Jagora Kar yake kallon ku !!! Ai Wanda ya rike Allah baya asara.

A yau cikin yardar Allah nasamu ikon kaddamar da shirin “ operation Lado Gida-Gida” a karamar hukumata ta Bakori inda ka...
02/11/2024

A yau cikin yardar Allah nasamu ikon kaddamar da shirin “ operation Lado Gida-Gida” a karamar hukumata ta Bakori inda kaddamar da shirin ya samu halartar dumbin masoya daga sassa daban-daban a fadin karamar hukumar Bakori.Hakika nayi farin ciki sosai yadda naga dandazon masoya sanata yakubu lado Dan marke s**a halarci wannan taro.Hakika Al’umar karamar hukumata ta bakori sun nuna min so da kauna bisa kiran da nayi masu kuma s**a amsa kira,lallai ba shakka karamar hukumar bakori ta sanata yakubu lado dan marke ce . Kuma Insha wannan shiri zamu cigaba da kaddamar dashi a kowacce karamar hukuma dake fadin jihar katsina .

Littafin exam focus Wanda mai girma sanata yakubu lado dan marke ya dauki nauyin bugawa dan Raba su  ga makarantun sakan...
31/10/2024

Littafin exam focus Wanda mai girma sanata yakubu lado dan marke ya dauki nauyin bugawa dan Raba su ga makarantun sakandire na jihar katsina tuni aiki yayi nisa …….Details soon….!

29/10/2024

Babban Burina a rayuwa shine inga Yakubu lado yazama gwamna sbd haka zama bai kamani ba har sai wannan Burin nawa ya cika Insha Allah

28/10/2024

DAY 2: KACI-KACIN LADO
Alhamdlh mun kammala jiya Saura bayar da kyaututtuka Wanda jagora zai raba masu da hannunshi Insha,Zamu sanar da Rana da lokaci

26/10/2024

Alhamdlh shirin KACI-KACI LADO kenan daya Gabata a Wannan Rana ta asabar a gidan radion Alfijir dake birnin katsina.Insha Allah shirin zai cigaba gobe idan Allah ya kaimu da misalin Karfe 2:00pm rana

Yara manyan gobe kada dai a sha’afa da program dinmu na gobe mai Suna “KACI-KACI LADO “ a gidan radion  Alfijir Radio ka...
25/10/2024

Yara manyan gobe kada dai a sha’afa da program dinmu na gobe mai Suna “KACI-KACI LADO “ a gidan radion Alfijir Radio katsina da misalin Karfe 10:00am na safe,ranar lahadi kuma da misalin Karfe 2:00pm na Rana kowacce tambaya Tana dauke da sakamakonta, zamu bayar da lambar da za’a kira zabar tambayar da kakeso domin amsawa. Ko Wacce tambaya Tana dauke da minti biyu kacal

24/10/2024

Alhamdlh shirye -shirye sun kammala cif-cif dan gabatar da shirin “KACI-KACI LADO”yara manyan gobe ku kasance a kusa da akwatin radiyon ku dan zabar lambar da zaku amsa tambayar dake cikinta a gidan radion Alfijir dake katsina da misalin Karfe 10

22/10/2024

Wannan itace Dr zainab yakubu lado dan marke daya daga cikin shuwagabannin “lado development foundation” kuma ita ce babbar diyar mai girma sanata, ta kasance kwararriyar Likita a fannin Lafiya.A gidan sanata akwai Likitan lafiya akwai Barister akwai accountant da sauransu kuma sune suke gudanar da Wannan gidauniya sbd komai cikin ilimi akeyin shi.Jama’a dan Allah kuyi masu fatan alkhairi

Mai kaunar annabi yace Amin 🤲
18/10/2024

Mai kaunar annabi yace Amin 🤲

Address

Behind Labo Tarda House GRA
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lado Post posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share