Sautul salaf Tv

Sautul salaf Tv Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sautul salaf Tv, TV Channel, Katsina.

04/07/2025
15/06/2025

Live Streaming
Kwamitin Matasan JIBWIS JIHAR KATSINA

WARWARE Shubuhohin 'Yan Kalakato

Mai Taken
Alqur'ani da Sunnah Tsakanin 'Yan Tatsinen Zamani da sauran Musulman Duniya

Tareda Dr Abdurrahim Sabi'u Katsina

Inna lillahi wa Inna ilaihi rajiun.Lallai rasa Imam Marwana Yusuf Rafindadi babbar musibace. Masanin hadisi da fiqhu an ...
29/04/2024

Inna lillahi wa Inna ilaihi rajiun.
Lallai rasa Imam Marwana Yusuf Rafindadi babbar musibace. Masanin hadisi da fiqhu an kwanta dama.
Dattijo mai dattako, mutumin kirki mai hakuri, ga tawali'u an tafi,

Kullum sai ya ce mani, ina matukar farincikin tasowarku da yanda kuke bada gudumuwa, na tabbata ko yanzu na mutu harkokin Masallaci ba zasu tsaya ba. Allah Ya gafarta ma Malam,, yasa aljanna ce makoma a gareshi.

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sautul salaf Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sautul salaf Tv:

Share

Category