Masjid Uhud magama jibia social media of jibwis

Masjid Uhud magama jibia social media of jibwis Don yada karatuttukan da s**a shafi addinin musulunci akan karantarwar kitab
wassunnah

17/02/2025
07/11/2024
Alhamdulillah ci gaba da karatu na littafin sharhu manzumatil haihuwaWanda ake gabatarwar duk Laraba Bayan sallar magrib...
07/08/2024

Alhamdulillah ci gaba da karatu na littafin sharhu manzumatil haihuwa
Wanda ake gabatarwar duk Laraba
Bayan sallar magrib
A masjid Uhud Magama jibia
Kuma wannan shine karatu na ukku
Kuma mlm Imam mansur Mika'il yake gabatar dashi
Masha Allah

Assalamu alaikumAlhamdulillah yau asabar ne cikin taimakon Allah aka samu damar bude masallacin khamsu salawat wandaBASI...
14/07/2024

Assalamu alaikum
Alhamdulillah yau asabar ne cikin taimakon Allah aka samu damar bude masallacin khamsu salawat wanda
BASIRU ADAMU YA'U MGM ya Gina a sabon Gari mgm jby inda yasa masa sunan mahaifinsa Allah jikanshi da rahma wato
MASJID ADAMU YA'U S/GARI MGM JBY
Akarkashin jagorancin JIBWIS MGM JBY
domin garesu ya hannanta masallacin kuma karkashin jagorancin shugaba ALH AHMAD SADE YANGAYYA KUMA MAGAJI YAN GAYYA
Muna addu'ar Allah karba wannan babban aiki ameeen

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masjid Uhud magama jibia social media of jibwis posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share