At-taufeeq online Tv Nig

At-taufeeq online Tv Nig Domin Yada karatukan Malamai Na Gida da Na waje. haka kuma shafin zai maida Hankali wajan kawo maku Al'amurran ci-gaba na rayuwar yau da kullum

19/08/2026
Alhamdulillah!!!🥰yau Litinin an kawo karshen gasar musabakar Al-Qur'ani mai girma da aka gudanar a makarantar At-Taufeeq...
17/08/2026

Alhamdulillah!!!🥰
yau Litinin an kawo karshen gasar musabakar Al-Qur'ani mai girma da aka gudanar a makarantar At-Taufeeq Academy.

Taron ya samu nasarar fitar da sakamakon gwanayen da s**a saje a matakai daban-daban, inda aka gudanar da taron murna da raba kyaututtuka masu amfani ga daliban da s**a yi nasara domin kwarjini da kwadaitarwa ga dalibai.

​Shugabannin makaranta suna mika godiyarsu ga malamai, iyaye, da dalibai bisa jajircewa da goyon bayan da s**a bayar wajen samun nasarar wadannan yara

​Sakon taya murna zuwa ga duk daliban da s**a sami nasara!

08/07/2026

Address

No12 Gangaren Yammawa Behind Subeb Katsina
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when At-taufeeq online Tv Nig posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share