Almuhajir Arewa Entertainment

Almuhajir Arewa Entertainment To develop the current system of production

02/08/2024

Shawarata itace a taru ayi ta sallah, da karatun Alqur'ani kofar gidan gwamnatin kowa ce jaha. A cigaba da wuridin Lahaula, wallahi ba za'a bar wajen ba sai a gyara qasar.

21/07/2024

Nigeria minimum wage should be determined according to dollars not Naira. Better Perception!

Nima dai ina bada shawara da ayi haƙuri, kada ayi zanga-zanga, sabida ba zata iya haifar da ɗa mai ido ba, mu cigaba da ...
12/07/2024

Nima dai ina bada shawara da ayi haƙuri, kada ayi zanga-zanga, sabida ba zata iya haifar da ɗa mai ido ba, mu cigaba da addu'a, Allah ya kawo mana ɗauki daga wajensa. Su kuma malamai su ji tsoron Allah su riqa faɗawa shuwagabanni gaskiya don su gyara. Mu kuma al'umma ƙalubale gare mu, mu gyara zukatan mu, idan muka zama na kirki, tabbas Allah zaya gyara mana.

Shawara ce!!!

12/07/2024

Ƴan Najeriya fa sun kai wuya! Malamai suna kada ayi zanga-zanga, suna sai sunyi!

02/07/2024

I told my son, "You will marry the girl I choose."
He said, "NO!"
I told him, "She is Bill Gates' daughter."
He said, "OK."
I called Bill Gates and said, "I want your daughter to marry my son."
Bill Gates said, "NO."
I told Bill Gates, My son is the CEO of World Bank."
Bill Gates said, "OK."
I called the President of World Bank and asked him to make my son the CEO.
He said, "NO?"
I told him, "My son is Bill Gates' son-in-law."
He said, "OK."
This is exactly how politics works...

16/01/2024

Shukran la fakhran! Prof. Ibrahim Maqari, Allah ya baka baiwar ilimi!

05/01/2024

Addu'ar biyan bashi, ko fita daga ƙuncin rayuwa.

اللهم اكفني بحلالك عن حرامك، و اغنني بفضلك عن من سواك

21/02/2023

Katsina people, We elect a deserving member of House of Reps Hon. Muttaqah Suleiman, NNPP!!!

Address

22
Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Almuhajir Arewa Entertainment posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Almuhajir Arewa Entertainment:

Share

Category