The Culture News magazine

The Culture News magazine +234-803-3990-946

18/01/2025

Mai Martaba Sarkin Kano ya Jagoranci Sallar Juma’a da Zikiri da kuma Majalisi a Masallacin Seven Sisters dake Birnin London Juma’a 17th January, 2025

02/09/2024
02/09/2024

Al'adun nadin Sarki a Kasar Ningi.
Yanda aka nada Sarkin Ningi na 16, Alhaji Haruna Yunusa na III. Ranar Lahadi 1 ga watan Satumba 2024.

17/06/2024

Tawagar Maimartaba Sarkin Katsina, yayin tafiya gidan Gwamnatin Jihar Katsina, Hawan Bariki.

30/01/2024

WASU DAGA CIKIN SARAKUNAN DA AKA CIRE SU DAGA SARAUTA KUMA AKA DAWO DASU A AREWACIN NIGERIA DA NIGER

Rubutun Dr S. Sheshe

1-Sarkin Kano Muhammadu Kukuna (1651-1652), ya dawo (1652-1660)

2-Sarkin Zazzau Abdullahi Dan Hammada (1851-1871), ya dawo (1874-1879)

3-Sultan Na Damagram Abubakar Sanda (1978-2000), ya dawo (2011-date)

4- Sarkin Sudan Na kwantagora Ibrahim Nagwamatse (1880-1904), ya dawo (1906-1929)

5-Sarkin Zazzau Suleja Muhammad Auwwa Ibrahim (1993-1994), ya dawo (2000-date)

6-Sarkin Hadejiya Buhari (1848-1850), ya dawo (1851-1863)

7-Sarkin Daura Tafida dan Lukudi (1877-1884), ya dawo (1891-1904)

8- Sarki Agaie Muhammad Nkochi Attahiru (1989-1994), ya dawo (2001-2004)

9-Shehun Borno Umar Ibn Abubakar Garbai (1903-1905), ya dawo (1906-1917)

10- Sarkin Jama’a Abd ar-Rahman (1837 - 1846) ya dawo ( 1849 - 1850)

11- Sarkin Jama’a Musa dan `Usman (1846 - 1849) ya dawo (1850 - 1869)
12- Sarkin Jama’a Adamu Usman (1869 - 1881) ya dawo (1885 - 1888)

13- Muhammadu Adda dan `Usman
(1881 - 1885)

14-Sarkin Lafiagi Abd al-Qadiri dan Muhamman Zuma (1834 - 1845), ya dawo (1853 - 1868)

15-Sarkin Potiskum Umaru Bubaram Ibn Wuriwa Bauya (1993-1995), dakatarwa, ya dawo (2000-date)

16/10/2023

Al'umar Jihar Maradi a Jamhuriyar Niger sun yi wani taron gangamin nuna goyon baya ga Sojojin da s**a yi juyin mulki a Kasar.
Wannan taro dai ya gudana ne a Karkashin jagorancin Sultan na Maradi da Gobir, wadanda s**a nuna goyon bayansu ga sabon mulkin na Sojoji da kuma irin tsare-tsaren da s**a zo da su.
Haka kuma manyan yan kasuwar da ke jihar Maradin sun yi wata gidauniya ta tallafawa sojojojin don saukaka radadin takunkumin da Kungiyar Africa ta Ecowas ta sakawa Kasar ta Niger.

Address

Nagoggo Road
Katsina

Telephone

+2348033990946

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when The Culture News magazine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to The Culture News magazine:

Share