Teecka digital enterprises

Teecka digital enterprises The site was created purposely for affiliate and digital marketing that is to promote someone produc

01/11/2025

Shehu Tuhami BANI NA FADA BAH,COPYING NAYI, AND SHIMA A LITTAFIN YAGANI...

KAFIRCIN DAKE CIKIN LITTATTAFAN TIJJANIYYA

1. Suna cewa: "sallah a cikin zawiyar shehu tafi sallah a makka da madina, domin ya zama dole Allah ya karɓa". A duba cikin (Fathur Rabbaaniy. Shafi na 60).

2. Suna cewa: (Wai) "Matsayin tijjani yafi na Annabawa 40, a aljanna". (Subhanallahi Waye Tijjani da har za'a kamanta shi da annbawa) ?
A duba cikin (Yaaƙuutatil Farida, shafi na 5).

3. Sunce: "Waliyyi yana fitowa daga ƙabarin shi domin amsa kiran mai buƙata".
Mu Kuwa (Ahlussunnah) mun san Allaah ne kaɗai ke karɓar kiran mai buƙata. Maganar tasu a duba (Alfauzu wannajaat, shafi na 891).

4. Suna cewa: "Salatin Fati yana dai dai da Al-Qur'aani sau 6000". (Wanda mun sani salatin Fati ƙarya ce 100%).
A duba (shafi na 631, Jawahirul Ma'ani).

5. Suna cewa: "Ba dan tijjani ba, da halittu basu rayu ba, kuma shine khalifan Annabi Muhammad (SAW)".
A duba (Ak'wal Adillati Wal Barahin, shafi na 751).

6. Ibrahim na kaulaha (Assingaly), yace: "Shine ruhin dukkan halittu, (ba mai rayuwa sai da shi)".
(Wannan yana tabbatar mana da abinda mai waƙar "LAMYALID WALAM YULAD" yake faɗa gaskiya ne a wajen Shehu ya samo).
A duba (Afdalul Wasa'ill, shafi na 181, Wanda Ilyas Tukur ya wallafa aka Buga a masar).

7. Suna cewa: Wai "Duk daraja da matsayi da hadeethul ƙudsiy yake da shi salatin Fati ma yana da shi, domin matsayin su ɗaya".
A duba (Alkhulasat Al-waafiya na Muhammad Sa'ad, shafi na 16, Wanda aka buga a Sudan).

8. Sunce: Wai "Duk tasarrufin da halittun sama da ƙasa sukeyi, Wai wannan duk aikin tijjani ne".
Wannan maganar tana cikin littafin su (Yaaƙuutatil Farida, shafi na 11).

9. Suna sawa waliyyan su sunayen Allaah kai tsaye, kamar yanda s**a ce: ALBASIƊU wai sunan tijjani ne.
A duba (Kitaabu Mauludid Tijjani, na Muhammad Shanƙeeɗiy, shafi na 43).

10. Wai Ɗan Tijjaniyya ko da ya kashe rayuka 70 ba Zai shiga wuta ba.
A duba (Munyatul Murid, shafi na 46).

Wannan kaɗan kenan kuma masu sauƙi a hakan cik

Ko kana ganin wannan majar zata yiwu
19/10/2025

Ko kana ganin wannan majar zata yiwu

Acikin JAWAHIRIL MA'ANI idan akwai sakon da MANZON ALLAH SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM Ya bayar a isar wa al'umma to yan da...
19/10/2025

Acikin JAWAHIRIL MA'ANI idan akwai sakon da MANZON ALLAH SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM Ya bayar a isar wa al'umma to yan darika kunci amanar Annabi domin kunki ku fito ku isar wa al'umma da sakon Manzon Allah

27/08/2024

Niger Nigeria

25/08/2024

Dan Allah minene sunan wanda ya ke kan kujerar da Sheikh ISA ALI IBRAHIM FANTAMI ya sauka

25/08/2024

Mace mai kamar maza

24/08/2024

Wannan gaskiya ne

23/08/2024
22/08/2024

Duk wanda ya takura mana Allah ka takura masa duk wanda ya ci mutuncin mu Allah ka ci mutuncin sa duk wanda ya hana mu zama lafiya Allah ka hana shi sakat duk wanda ya tsananta mana Allah ka tsananta masa Allah ka yi mana maganin azzalumai

22/08/2024

Barmana coge

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Teecka digital enterprises posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share