Alqur,ani Babban Kundi

Alqur,ani Babban Kundi Wannan page an bude shi don karuwar juna ashaanin alqurani mai girma๐Ÿ’ Wnda yaga kure ya gyara mana๐Ÿ™

15/11/2024

Alqurani yanada (ุงู„ู„ู‡) wanda yayi
Kisra (wasali kasa) guda ๐Ÿ‘‰1125

Kawo daya da ka Sani๐Ÿ™
Kada a manta da kahfi Yau jumaa

13/11/2024

Muna da ุงู„ู„ู‡ (ALLAHU) Wanda
Yayi rufu,a guda dari tara da tamanin
๐Ÿ‘‰980
Bumu guda daya daga ciki

11/11/2024

Daga cikin ๐Ÿ‘‰ูƒูŠู guda tamanin
Da takwas 88 da muke dasu acikin
alqurani bamu guda daya๐Ÿ‘Œ

06/11/2024

Bamu sujjada daya da ka Sani
A Qur,ani๐Ÿ‘Œ

06/11/2024
13/09/2024

Yau jumaa kada a manta da
Karanta suratul kahfi๐Ÿ™

03/09/2024

Wane annabi aka fi yawan ambata
A qur,aniโ“
Kawo guri uku da ka Sani inda
Aka ambace shi๐Ÿ™

Kada a manta da karanta suratulKahfi a Yau jumaa๐Ÿ™
30/08/2024

Kada a manta da karanta suratul
Kahfi a Yau jumaa๐Ÿ™

29/08/2024

Ta fara da tasbihi๐Ÿ“ฟ
Ta kare da takbiri๐Ÿ™

Wacce sura ceโ“โ“

28/08/2024

Kawo sunan Ranar alkiyama da aka ambata a alqur,ani wanda
ka Sani Bayan
(ูŠูˆู… ุงู„ู‚ูŠุงู…ุฉ)๐Ÿ‘ˆ

27/08/2024

Surori ne guda 3โƒฃ ANNABI
(ุตู„ู‰ ุงู„ู„ู‡ ุนู„ูŠู‡ ูˆุณู„ู…)
Yace idan kana karanta su zaka ga
Tamkar a filin kiyama Kake๐Ÿ˜ญ
Wadanne surori neโ“โ“

26/08/2024

๐Ÿ‘ˆุงู„ุงูŠูƒุฉ ๐Ÿ‘ˆู„ูŠูƒุฉ
๐Ÿ‘ˆุงู„ุงูŠูƒุฉ ๐Ÿ‘ˆู„ูŠูƒุฉ
Su hudu ne, biyu iri daya biyu iri daya
Kawo wanda ka Sani da kuma inda yake

Address

Kolawa
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alqur,ani Babban Kundi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share