Micro Nature Lab

Micro Nature Lab “This Looks Fake… But It’s Real 👀”
(2)

10/06/2026

10/06/2026

10/06/2026

Amazing 🤩

Allahu Akbar 🥲A yammacin yau Talata; An sallaci Sallar jana'iza GA’ID ta tsohon mataimakin shugaban karamar hukumar mulk...
10/06/2026

Allahu Akbar 🥲
A yammacin yau Talata; An sallaci Sallar jana'iza GA’ID ta tsohon mataimakin shugaban karamar hukumar mulki ta Koko-Besse dake Jihar kebbi wato: Hon. Yahaya Tanko Besse a garin Besse, Wanda ýáñ țà’áďdâ sukayi garkuwa dashi tun 18/5/2026

Allah (T) Kajikan Mal.Yahaya Tanko Besse, Allah ya karbi bakuncinsa yayimai Rahama mu kuma yan uwa Al'ummar Garin Besse da KOKO Allah Yabamu Hakuri. Amin

Ina Mika Sakon Ta’aziyyata….
Abubakar ✍️

SUBHANALLAHI: Daya daga cikin dattawan da aka yi garkuwa da su a Jihar Kebbi, Malam Yahaya Billi, ya rasu a hannun masu ...
09/06/2026

SUBHANALLAHI: Daya daga cikin dattawan da aka yi garkuwa da su a Jihar Kebbi, Malam Yahaya Billi, ya rasu a hannun masu garkuwa da mutane.

Ƙungiyar Izalah JIBWIS reshen Ƙaramar Hukumar Koko-Besse ta sanar da rasuwarsa, tare da bayyana cewa za a gudanar da Sallar Jana'izar Ga'ib da ƙarfe 4:30 na yammacin yau a ƙofar gidan Sarkin Koko.

Shin masu garkuwa da mutane suna riƙe waɗanda abin ya shafa ne kawai suna jiran fansa?An sace wata abokin aikina yayin d...
09/06/2026

Shin masu garkuwa da mutane suna riƙe waɗanda abin ya shafa ne kawai suna jiran fansa?

An sace wata abokin aikina yayin da take dawowa gida daga aiki a farkon wannan shekarar. Iyalinta sun fuskanci babban ƙalubale wajen tara fansar,

Meye Ra,ayinku Akai wanda kuke ganin zaifi Shawara A Comment Section 🖖
09/06/2026

Meye Ra,ayinku Akai wanda kuke ganin zaifi Shawara A Comment Section 🖖

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Micro Nature Lab posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share