Katsina Islamic Channel

Katsina Islamic Channel Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Katsina Islamic Channel, Media/News Company, Katsina.

31/10/2025

Kai tsaye daga Masallacin Zaid Bin Thabit da ke Gidan Sheikh (Dr.) Yakubu Musa Hassan Kofar Kaura Lay-out, Katsina

Maudu'i: Tasirin Hanyoyin Gusar da Sabani na Musulunci wajen Samar da Zaman Lafiya cikin Al'umma

Gabatarwa:
Prof. Ahmad Bello Dogarawa

Shugaban Zama:
Sheikh (Dr.) Yakubu Musa Hassan Katsina (Sautus-Sunnah)

31/10/2025

Kai tsaye daga Masallacin Zaid Bin Thabit da ke Gidan Sheikh (Dr.) Yakubu Musa Hassan Kofar Kaura Lay-out, Katsina

Lakca ta musamman mai taken: Tasirin Hanyoyin Gusar da Sabani na Musulunci wajen Samar da Zaman Lafiya cikin Al'umma

27/10/2025
24/10/2025

Kai tsaye lakca da ake gabatarwa yanzu haka mai taken "Halin da al'umma ta ke ciki a yau, ina mafita? A mahangar addinin musulunci!" a Masallacin Zaid Bin Thabit da ke Gidan Sheikh Dr Yakubu Musa Hassan Katsina (Sautus-Sunnah) Kofar Kaura Lay-out, Katsina

18/10/2025

Kai tsaye taron karawa juna Ilmi na yini biyu ga Limaman Juma'a da Malamai masu Wa'azi akan muhimmancin zaman lafiya da samar da tsaro da Kungiyar Jama'atu Izalatil Bidi'a Wa Ikamatis Sunnah ta Jihar Katsina ta shirya

Kasida ta biyu:
Sheikh Safiyyu Alkasim Saulawa

Shugaban Zama
Dr. Yahaya Salihu

18/10/2025

Jawabin Shugaban Kungiyar Jama'atu Izalatil Bidi'a Wa Ikamatis Sunnah ta Jihar Katsina Sheikh (Dr.) Yakubu Musa Hassan Katsina Sautus-Sunnah

A wajen taron karawa juna Ilmi na yini biyu ga Limaman Juma'a da Malamai masu Wa'azi akan muhimmancin zaman lafiya da samar da tsaro da Kungiyar Jama'atu Izalatil Bidi'a Wa Ikamatis Sunnah ta Jihar Katsina ta shirya

18/10/2025

Kai tsaye taron karawa juna Ilmi na yini biyu ga Limaman Juma'a da Malamai masu Wa'azi akan muhimmancin zaman lafiya da samar da tsaro da Kungiyar Jama'atu Izalatil Bidi'a Wa Ikamatis Sunnah ta Jihar Katsina ta shirya

Kasida ta farko:
Dr. Zakariyya Aliyu Sandamu

Shugaban Zama
Barr. Ibrahim Sabi'u Jibia

18/10/2025

Kai tsaye bude taron karawa juna Ilmi na yini biyu ga Limaman Juma'a da Malamai masu Wa'azi akan muhimmancin zaman lafiya da samar da tsaro da Kungiyar Jama'atu Izalatil Bidi'a Wa Ikamatis Sunnah ta Jihar Katsina ta shirya

Sanarwa!  Sanarwa!!  Sanarwa!!!Assalamu alaikum warahmatullah Ana sanar da Al'ummar musulmi na garin Jibia da kewaye cew...
01/10/2025

Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!
Assalamu alaikum warahmatullah

Ana sanar da Al'ummar musulmi na garin Jibia da kewaye cewar, akwai gagarumar lecture ta MAZA da MATA da za'a gudanar karkashin kwamitin DA'AWA JIBWIS JIBIA hadin gwuiwa da Kungiyar AL'IHSAN FOUNDATIO JIBIA.

Za'a gabatar da wadannan lakcoci kamar haka:
MATA
Rana:- Alhamis
Lokaci:- 4:00pm
Wuri:- masjidu salmanil farisi unguwar Jibia babba Jibia.

MAZA
Rana:- Alhamis
Lokaci:- bayan sallar magriba
Wuri:- Masjidu Umar bn khaddab Tashar Aibo Jibia.

Allah ya bada ikon Halarta Ameen.

Sanarwa!!!
Abdulaziz salisu easy
Jibwis Social media Jibia
01/10/2025

26/09/2025

Kai tsaye daga Masallacin Zaid Bin Thabit da ke Gidan Sheikh (Dr.) Yakubu Musa Hassan Kofar Kaura Lay-out, Katsina

Maudu'i:
Halin da al'umma ta ke ciki a yau, ina mafita? A mahangar addinin musulunci!

Address

Katsina

Telephone

+2348036487324

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Katsina Islamic Channel posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Katsina Islamic Channel:

Share