UMAR YAQUB

UMAR YAQUB Wannan shafi zai ringa kawo maku inga taccen labari da tarihi da kuma video da tallace tallace

Allah ya yi wa Galadiman Kano Alhaji Abbas Sanusi rasuwa yana da shekara 92 a duniya, bayan ya sha fama da jinya. Alhaji...
02/04/2025

Allah ya yi wa Galadiman Kano Alhaji Abbas Sanusi rasuwa yana da shekara 92 a duniya, bayan ya sha fama da jinya. Alhaji Abbas Sanusi shi ne yake riƙe da sarauta mafi girma bayan sarki a tsarin masarautar Kano.

Shi ne basarake mafi daɗewa a Masarautar Kano. Mahaifinsa, Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na ɗaya ne ya fara naɗa shi sarauta a 1959.

Ya riƙe sarautu da dama da s**a haɗa da Sarkin Dawakin Tsakar Gida da Ɗan Iya da Wambai da kuma Galadima.
Tun zamanin Sarkin Kano Ado Bayero yake riƙe da matsayin Babban Ɗan Majalisar Sarki.

ASSALAMU ALAIKUM.🌹🌹🌹🌹🌹🤝🤝🤝🤝🤝🤝🌍🌍🌍🌎🌎🌍PI CORE TEAM SUN KAMMALA AIKIN DA GWAMNATIN AMERICA S**A BASU DA HADIN GWIWAR GWAMNATO...
17/03/2025

ASSALAMU ALAIKUM.

🌹🌹🌹🌹🌹
🤝🤝🤝🤝🤝🤝
🌍🌍🌍🌎🌎🌍

PI CORE TEAM SUN KAMMALA AIKIN DA GWAMNATIN AMERICA S**A BASU DA HADIN GWIWAR GWAMNATOTIN DUNIA, HUKUMOMIN KUDI, MASU FADA AJI A DUNIA.

A YANXU HAKA KASASHEN DUNIA NA CIGABA DA CINIKAYYA NA KOMAI DA PI A MATSAYIN KUDI KUMA DA GCV.
AFRICA AN BARMU A BAYA.

ABUNDA AKE BUKATA SHINE KOWA YA AMINTA PI KUDINE WANDA YAZO MAYE GURBIN KUDIN TAKADDA YA ZAMO BAIDAYA.

A YANXU ABUNDA YAYI SAURA SHINE GWAMNATOTIN DUNIA SU FITO DON BAYYANA KANSU GAMEDA WANNAN LAMARI
NA SABON KUDIN GA AL'UMMA.
WEB3 ERA ELECTRONIC MONEY.
GESARA, NESARA, QFS.

A KARSHE INA MANA FATAN ALHERI GAREMU 🙏

ALLAH YA NUNA MANA LOKACIN DA GWANMATIN ZATA SANAR.

ALLAH YASA ARXIKIN YA ZAMO ALHERI GAREMU DA ADDININ MU, DA KUMA YAN'UWA MU AMFANA BAKI DAYA.

PI NETWORK TUN-TUNI YA ZAMO KUDIN BAIDAYA A DUNIA, KUDI MAI DARAJA.
PI DA SIDRA TATTALIN ARXIKIN DUNIA.

INA MIKA GAISUWAR BAN-GIRMA DA JINJINAWA GA MENTORS NA KASAR HAUSA DA PIONEERS, SIDRANIAS FAMILY MASU ALBRKA.

ZAHARADDEEN DAHIRU HASSAN ✍️

16/06/2024

Best of the king

16/06/2024
16/06/2024

ASSALAMU ALAIKUM INA NAYIMA YAN'UWANA MAZA DA MATA BARKA DA SALLAH DAFATAN ZAMUYI ALLAH LAFIYA

15/06/2024

Assalamu alaikum barka da wannan rana mai tarin albarka wanda ko wane musulmi yaga
Allah ya nuna masa (ranar arfa) ina mai rokon Allah ya kawo mana karshen wannan hali da muke ciki na rayuwa

SANARWA... . JAMA ATUL IZALAUL BIDI'A WA IKAMATUS SUNNAH WA' AZIN DA ZATA GABATAR INSHA ALLAH AGOBE 15/7/144527/01/2024 ...
26/01/2024

SANARWA... . JAMA ATUL IZALAUL BIDI'A WA IKAMATUS SUNNAH WA' AZIN DA ZATA GABATAR INSHA ALLAH AGOBE
15/7/1445
27/01/2024
IN ALLAH YAKAIMU
A MASALLACIN K/MARUSA L/ZANA KATSINA BAYAN ISHA'I

MASU WA'AZI..
DR MUHAMMAD USAMATU ABBAS
DR ABU AMMAR
ALLAH YA BADA IKON XUWA AMEEN SANARWA DAGA
ABU JULAIBIB

Join now for future over
06/01/2024

Join now for future over

By participating in daily quizzes for 7 straight days, you'll receive max 1000 P

Playbux AirdropPlaybux zasu rabar da token dinsu $PBUX har guda 10,000,000. Playbux Metaverse project ne daya samu goyon...
01/01/2024

Playbux Airdrop

Playbux zasu rabar da token dinsu $PBUX har guda 10,000,000. Playbux Metaverse project ne daya samu goyon bayan BINANCE LABS, VISA da BNB CHAIN, WING BANK, TRUE MONEY, MONEY SMART, da sauransu. Idan mutum ya chika dukkan task nasu, zasu bashi tickets guda goma (10), wannan tickets din shine zaisa ya samu token dinsu nan gaba. Basuyi launching na token din ba, sai nan gaba.

ALURA: YIN TASK DIN BASHINE YAKE BADA TABBACHIN SAMUN AIRDROP DIN BA. AMMA DUK MUTUM DAYA DAKA GAYYATA ZASU BAKA TOKEN DINSU NA PBUX GUDA DAYA.

YANDA AKE YIN TASK DINSU.

📌 Zakuyi rijista (sign-up) da dasu.
https://referral.playbux.co/?ref=Zc-Lv4pn1oF
📌 Zakuyi login X (twitter) dinku. Dole twitter account dinku ya kasance yayi samada wata shida (6) da budewa.
📌 Zakuyi accepting terms dinsu.
📌 Zakuyi following dinsu a X (twitter).
📌 Zakuyi repost na post dinsu.

Domin samun wasu airdrops din, zakuyi following wasu daga chikin partners dinsu akan X: VaperWallet, Sport2Win, Bet45 da To,adie.

Shikenan! Sai kuyi claiming na lottery tickets dinku guda goma (10), ku jira sanarwa ta gaba.

Sanusi Danjuma Ali ✍️

At Playbux, we believe that the Metaverse is more than just another world; it is indeed a way for us to connect other platforms into our world.

Confirmed Lingo Airdrop/Giveaway.🌖_______Tunda muka fara "Airdrop" acikin satin nan bamu tabayin irin wannan airdrop din...
01/01/2024

Confirmed Lingo Airdrop/Giveaway.🌖
_______
Tunda muka fara "Airdrop" acikin satin nan bamu tabayin irin wannan airdrop dinba na "Lingo". $200K zasuyi "Giveaway" ga participants. Sai yau nasan da airdrop din kuma gobe "1th January, 2024" zasu rufe airdrop din.

Har ila yau kuma, a goben zasu fara "Distribution Rewards" din. Wannan shine ake kira da (Faka-faka) Alaji. Ga participation link dinnan nan:

*Ga Link* :
https://tropee.com/x/KHRqakQ65-j

Bawai airdrop banema, kawai "Giveaway" zasuyi mutane. Each participant zai iya samun $200 kamar yadda s**a fada. Amma kuma gaskiya yana da dan wahala ga wanda bai saba da shiga irin wannan Giveaway din ba. Gobe da misalin (Jan 01 at 06:00 PM) Zasu rufe.

Da misalin (Jan 01 at 06:00 PM) za'a fara claiming har zuwa "Jan 08 at 06:00 PM". Gaskiya lamarin nan babbane jama'a. Kuyishi da gaske ko Allah zaisa a dace. Yanzu zanyi video📹 akan yadda akeyin participating aciki ga wayanda bazasu iya ba zasu iya shiga wannan group din yanzu:

Link: https://t.me/Duniyar_blockchain

Wanda zai iya kawai yayi sauri yanzu ya shiga ya gama. Wanda kuma bazai iyaba zanyi guiding din mutane daga farko har karshe duba da cewa gobane zasu rufe da misalin karfe shida na asuba. Kuma ba abun mamaki bane kaga wani daga cikinmu ya samu wannan $200 ko kumama nace wasu, tunda mutum 999 zasu rabawa. Rewards din shine yai daidai da $199,800.

Jama'ah kuyi sauri muyi farautar wannan "Giveaway" din na karshen shekara ne dama.

Allah ubangiji yasa mudace.

Join a transformative journey with Lingo, as we unveil something massive in the

02/12/2023

*METAPOP UPDATE*

Ashe ana ta samun Alkairi na USDT A Metapop😲😲😲

Kwanakin baya na kawo maku shi Amma har ga Allah Nima ban bashi karfi sosai ba Amma fa yanzu sun zo da abinda za'aje dasu

Yanzu suna Bada usdt kyuata saboda mining nasu ya karbu

Yanzu Indai ka Tara coin nasu ya Kai 500 suna kyuatar Bada USDT kullum idan ya Kai 25 usdt zaka cire abinka tabbas - Social Network Proof-of-Agreement
Missing , missing , cannot miss
👉Click on this link to register (please open this link in your browser)::
https://www.metapop.world/h5/index.html #/register?recommendCode=05852212
Wanda s**a yi rijista s**a dai na iri na su dawo dashi Wanda Basu yi ba ga link

Yana da saukin budewa yadda ake rijistan Avive haka ake yin shi da ka saka email zaka danna get otp sai sutura Maka otp a email naka sai ka dauko ka saka shine nan

*NOTE*
KAFIN KADAKKO APP DIN KA TABBATA KAYI UPYNA BROWSER NAKA,INBA HAKABA APP DIN BAZAIYI MAKA DOWNLOAD BA,
SANNA BABU APP DIN A PLAY STORE

👇👇👇
- Social Network Proof-of-Agreement
Missing , missing , cannot miss
👉Click on this link to register (please open this link in your browser)::
https://www.metapop.world/h5/index.html #/register?recommendCode=05852212

Address

Sarki Mukhatar Road
Katsina
820221

Telephone

+2348169254392

Website

http://Umaryaqubblogspot.com/

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when UMAR YAQUB posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to UMAR YAQUB:

Share