AREWA HAUSA news

AREWA HAUSA news Digital Creator
Writer
Journalist
Entertainment

sannan zaka iya sanar damu wani abu idan kana so ayimaka kamar daura lbrnka ya yanar gizo ko kuma tallar wani company kodai wani abu makamancin haka

ALLAHU AKBARShikenan fa Shugaba Buhari ya shiga gidansa na gaskiya, babu fita sai ranar tashin AlkiyamahInnalillahi wa i...
15/07/2025

ALLAHU AKBAR

Shikenan fa Shugaba Buhari ya shiga gidansa na gaskiya, babu fita sai ranar tashin Alkiyamah
Innalillahi wa inna ilaiHi raji'un😭

Don girman Allah jama'ah kowa ya yafe masa

Yaa Allah Ka hada Buhari da dukkan rahama, Ka bashi Aljannah don rahamarKa🙏

Za a karawa CAC kudi, muna yi ga masu bukata.. A hanzarta a mallaki CAC kafin a kara kudi 1 ga watan August.. Masu so mu...
07/07/2025

Za a karawa CAC kudi, muna yi ga masu bukata.. A hanzarta a mallaki CAC kafin a kara kudi 1 ga watan August.. Masu so muna yi a farashi mai rahusa..
Dm..

05/07/2025

ZA'A NINKA KUƊIN RIJISTAR CAC!

Hukumar CAC ta sanar da ƙarin kaso 100% akan kuɗin ayyukanta daga ranar 1 ga watan Agusta, 2025.

Wannan yana nufin:

Kuɗin rijista za su ninka sau biyu ko fiye.

Ayyukan kamar Business Name, Company, da NGOs za su fi tsada sosai.

MENE NE MAFITA?

Yin rijista yanzu!
Kafin kuɗin ya hau sama, tabbatar da kasuwancinka ya zama na doka kuma mai kariya.

Zamu Yi Maka Rijistar CAC:

Business Name: ₦14,000 kacal
Tuntuɓe mu kai tsaye ta DM

Kada ka jira farashi ya ninka ka tabbatar da kasuwancinka tun yanzu.

Kasuwanci na gaskiya yana fara da rijista.
Ka yi dabarar yau, ka huta gobe!

Wata 'Yar somaliya tana neman mijin aure ruwa  a jallo wanda zai iya zuwa somaliya yayi magana...
19/06/2025

Wata 'Yar somaliya tana neman mijin aure ruwa a jallo wanda zai iya zuwa somaliya yayi magana...

Ɗaya tal aka ce kar kayi zari.
19/06/2025

Ɗaya tal aka ce kar kayi zari.

Nawa za'a kashe kafin ayi wannan hadin a yankin ku..👇
19/06/2025

Nawa za'a kashe kafin ayi wannan hadin a yankin ku..👇

Dolene cikin Hotunan da kake dauka za'a dakko ayi sanarwar rasuwarka ko rasuwarki Allah muna tawassuli da kyakyawan suna...
17/06/2025

Dolene cikin Hotunan da kake dauka za'a dakko ayi sanarwar rasuwarka ko rasuwarki Allah muna tawassuli da kyakyawan sunayenka guda (99) Allah ka dauki rayuwarmu muna masu aikata aikin Alheri Allah yasa muyi kyakyawan harshe mudace da kyakyawar makoma Allah yasa ranar komuwarmu zuwa gareka itace ranar farin cikimmu na har abadan abidina Ameen yahayyu yakayyum Barkammu da Safiyar JUMA'A inayima kowa fatan Alheri FROM HASSANA Kt.

Mijina ne yayimin duka bayan na zagi mahaifiyarshi inji wata mata me zakuce..?
17/06/2025

Mijina ne yayimin duka bayan na zagi mahaifiyarshi inji wata mata me zakuce..?

DA DUMI-DUMI: Harin Da Aka Kai Min A Jihar Gombe A Yayin Taron APC Kan Iya Jawo Ýaķin Bàsasà A Kasar Nan, Cewar GandujeD...
17/06/2025

DA DUMI-DUMI: Harin Da Aka Kai Min A Jihar Gombe A Yayin Taron APC Kan Iya Jawo Ýaķin Bàsasà A Kasar Nan, Cewar Ganduje

Daga Muhammad Kwairi Waziri

Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana alhininsa tare da yin Allah wadai da harin da aka kai a wajen taron APC a jihar Gombe.

Ganduje ya bayyana cewa, irin wannan danyen aiki abin kunya ne ga al’umma kuma yana da haɗarin jawo rikici da yaƙin basasa a ƙasar nan.

Ya ce: “Dukan da aka kai a lakadamin a jihar Gombe abin kunya ne, kuma na yi Allah wadai da shi. Irin wannan abu yana da haɗarin tayar da zaune tsaye da rikicin da ka iya ɓallewa tsakanin 'yan ƙasa.”

Shugaban na APC ya ƙara da kiran hukumomin tsaro da su gudanar da bincike tare da tabbatar da hukunta duk masu hannu a lamarin.

Ya kuma yi kira ga matasa da su guji tayar da hankali da aikata abin da ka iya cutar da zaman lafiya da ci gaban ƙasa.

Yanzu-Yanzu: Wani Ango yayiwa Amaryar sa Yankan Rago a Gwarzo.Ana Zargin Wani Ango Da Yiwa Matarsa Yankan Rago A Layin M...
14/06/2025

Yanzu-Yanzu: Wani Ango yayiwa Amaryar sa Yankan Rago a Gwarzo.

Ana Zargin Wani Ango Da Yiwa Matarsa Yankan Rago A Layin Minister Dake Karamar Hukumar Gwarzo, Abin Ya Faru Ne Bayan Sallar Azahar Ansami Gawar Mamaciyar Da Yanka Har A Wuyanta Da Biyu A Cinyarya..

Rahotannin Da Suke Futo Mana A Halin Yanzu Sun Nuna Cewar Mijin Ne Ya Ake Zargi Da Kîsankan, Bisa Alamun Da S**a Nuna An Sameshi Da Yanka Guda Biyu A Hannunsa...

Wani Abun Mamaki Da Rashin Imani Duka Bikinsu Bai Wuce Wata Daya Da Sati Guda Ba Al'amarin Ya Faru A Tsakanin Ma'auratan Su Biyu, Abin Da Yafi Daurewa Mutane Kai Shine Ya Akai Hakan Ta Faru Bacin Auren Nasu Na Soyayya Akayi A Junansu...

Tarin Dandazo Jama'a Ne S**a Taru A Kofar Gidan Da Abin Yafar, Abin Lura Anan Shine Mai Yasa Akafiye Samun Kisan Kai Walau Miji Yanka Mata Ko Mata Ta Yanka Mujinta, Wannan Abin Yayi Mune.

A Musulunce Haramun Ne Rama Sallah Idan Ta Wuce - Sheikh Masussuka Shahararren malamin addinin Musluncin nan mai da'awar...
14/06/2025

A Musulunce Haramun Ne Rama Sallah Idan Ta Wuce - Sheikh Masussuka

Shahararren malamin addinin Musluncin nan mai da'awar Qur'ani Zallah Sheikh Yahya Masussuka, ya bayyana cewar a addinin Musulunci babu inda aka ce idan Sallah ta wuce mutum zai yi ƙara'inta. Ya bayyana cewar ita Sallah lokaci ne da ita, kuma idan har ta wuce to ba'a rama ta.

Shehin malamin ya bada misali da yadda ƙauyuka suke cin kasuwa, inda yace idan aka ci kasuwa ta tashi, mutum bazai yiwu yace zai koma washe gari yayi tashi kasuwar ba saboda bai samu zuwa ba jiya. To kamar haka ne, idan Sallah ta wuce bawa to ta wuce har abada, babu wani kara'in Sallah da zai yi.

Me zaku ce???

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA HAUSA news posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AREWA HAUSA news:

Share