
18/09/2025
A KWANAN BAYA WANI ZAMA DA YA GUDANA
“Wallahi mu Fulani muna da imani fiye da Hausawa,” in ji shugaban ’yan bindiga Malam Isiya yayin sasanci a Faskari
Shugaban wani gungun ’yan bindiga a karamar hukumar Faskari, Malam Isiya Akwashi Garwa, ya bayyana cewa Fulani suna da imani fiye da Hausawa.
A cewarsa, lokacin da rikici ya taso tsakaninsu da Hausawa, idan Hausawa s**a k**a Fulani, hallaka su suke yi. “Amma mu Fulani idan muka k**a wanda yake da imani, sai mu sako shi ba tare da mun cutar da shi ba,” in ji shi.