27/12/2024
OGCOMMUNITY zai shiga kasuwa ranar 30th Dec.
✨️ OGC yanada 1,000,000,000 total supply. Mutanen da s**a samu nasarar haye verification din OGC basu haura 400,000 ba. Hakan na nufin OGC ba fair launch zasuyi ba, amma dai basu fadi adadin OGC da wayannan mutane 400,000 s**a mallaka ba, ma'ana adadin da zai fara shiga kasuwa (circulation supply).
✨️ Abaya, OGC ya haura farashin $1 a pre-market, amma a yanzu haka yana nuna $0.1. A mafi yawan lokachi, farashin da token yake dashi a pre-market idan lokachin launching ya matso, shine yake nuna farashin da token zai fara dashi idan anyi launching. Saidai abinda k**ar wuya OGC ya fara da farashin $0.1 gaskiya dukda cewa bamu san circulation supply dinsa ba.
✨️ Idan mukayi duba da waye mai OGC, yayi partnership da wasu projects din sosai. Kuma a zuwa yanzu kasuwar Bitget ce kadai tayi sanarwar dora OGC akanta, wannan wata manuniyace cewa suna kokarin yin control na yanda farashin OGC zai kasance. Domin kuwa idan har a kasuwa dayane za'a dora OGC zasu iya control da manipulation dinsa.
✨️ Kasuwar Bitget tana yin tsari sosai da token idan akanta kadai za'a dorashi, kuma a mafi yawan lokachi itace take sawa token dukkan liquidity da yake bukata, sannan takanyi tsari da masu project din akan farashin da suke son token ya fara dashi. Kamar yanda Memefi s**a zargi dukkan kasuwannin crypto dayin irin wannan tsare-tsaren.
✨️ Duba da wayannan bayanan na sama:
💨 OGC yana bukatar $1B FDV domin farawa a farashin $1. Wannan abune da bazai yiwuba 🔴
💨 OGC yana bukatar $500M FDV domin fara da farashin $0.5. Wannan abune mai k**ar wuya 🔴
💨 OGC yana bukatar $100M FDV domin fara da farashin $0.1. Wannan ma abune mai wahalar yiwuwa gaskiya 🔴
💨 OGC yana bukatar $50M FDV domin farawa da farashin $0.05. Zamu iya ganin wannan FDV din amma saidai idan daga baya suyi pumping dinsa, amma zaiyi wahala ya fara da wannan FDV din 🟢
💨 OGC yana bukatar $20M FDV domin farawa da farashin $0.02. Wannan mai yiwuwane sosai 🟢
💨 OGC yana bukatar $10M FDV domin farawa a farashin $0.01. Wannan yafi k**a hankali, sannan yafi k**ada abinda zai faru 🟢
Wannan duk hasashene kawai, kuma aduk FDV da OGC ya fara dashi, zai iyayin pumping zuwa samada yanda ya fara dashi, misali, ya fara da $10M FDV, kuma yayi pumping zuwa $20M ko $30M FDV. Idan har Bitget ce kadai zatayi listing din OGC to mu bi a hankali wajen siyarwa, domin sun kware wajen manipulation. Zaifi kyau mu siyar da wani kaso, sannan mubar wani kaso, domin zasu iya pumping dinsa daga baya.
Bayani ne daga sanusi Danjuma.