
14/07/2025
Shugaban Ma aikatan Jahar Zamfara Dr Yakubu Sani Haidara Mni, ya bada Tallafin Kayan Karatu (Littafai, Jikka, Biro, Pencil, Hijabbai, Duster, Color etc) a Makarantar Primary ta Haidara Memorial School da Madrisatul Irshadud dullabi duk acikin garin Kaura Namoda). Taron Wanda Mai Martaba Sarkin Kiyawan Kaura ya Jagoranta ya samu Halartar Shugaban Karamar hukumar Mulki ta Kaura Namoda Comrd Munnir Haidara Kaura da Sakataren Ilimi na Kaura Namoda Mal Bashir Muhammad Kaura da sauran su.
Sani Musa