FATIHU FALALU

FATIHU FALALU Content creator | Promotion & Ads available

25/06/2026

ANNABI MUHAMMAD KAFI KOWA

24/06/2026

Tabbas Wanda ya kashe sayyadina husaini tsinanne

24/06/2026

Rasa wani bangare daga cikin sassan jikinka bashi bana nakasa da kasawa ba Abinda ake
Da nakasa da nakasa shine mutuwar zuciya kasawa kuwa shine kasa fahimtar kai ma zaka iya rayuwa kamar sauran mutane.

Duk yarukan dake Nigeria suna da masu matsalar wani ban Gare najikin su Amma Basu dauki hakan a matsayin na kasa da kuma kasawa ba Sai Dai malan bahaushe,Wanda kuma wannan ne abinda ke kajawo kuma baya muna rokonka Allah kabu lafiya mai dorewa

Wlh a koh da yaushe ina jinsa acikin raina
24/06/2026

Wlh a koh da yaushe ina jinsa acikin raina

24/06/2026

Mutane ukune wayan na ke tausayawa arayuwa
1..Tsoho datiijo wanda ya manyata
2..Tsohuwa mace dattijiwa
3.. Yaro karami mace ko namiji
Ni gurina wayannan sune wayan zan iya taimakawa da kudi sutura koh wani abu makaman ci haka
Idan akace dattijo mace koh namiji ya kai wasu shekaru kuma baya da yaya mace koh namiji Wanda wayanda zasuri ka kula dashi wlh rayuwar sa tana cikin wani Hali mawuyaci wani daga cikinsuma wlh da zaka zauna dashi idan ya fada maka halinda yake ciki wlh sai kaji rayuwar nan tafita ranka kwata kwata
Allah ya bamu yaya masu albarka

23/06/2026

Rana takai 43% awasa yankuna na kasashen larabawa inda awani yankin takai 53% Wanda ya janyo Zaman gida

23/06/2026

What ever man can do women can do better
Lallai wannan Kalaman haka suke Amma baga matan hausawa ba

23/06/2026

Ayau anyi iska mai ban mamaki acikin garin Gusau babban birnin jahar zamfara state
Muna rokon Allah ya karemu kuma ya tsare mana wajan kwanan mu

Allah ka nuna is isarka ka kubutar da wannan bawa naka daga hannun azzalumai
23/06/2026

Allah ka nuna is isarka ka kubutar da wannan bawa naka daga hannun azzalumai

༆✪𝓥𝓪𝓬𝓪𝓽𝓲𝓸𝓷 𝓽𝓲𝓶𝓮 ✰༆🔥
23/06/2026

༆✪𝓥𝓪𝓬𝓪𝓽𝓲𝓸𝓷 𝓽𝓲𝓶𝓮 ✰༆🔥

Adresse

LUGUN MALAMAI
Kaolak
21412050

Téléphone

+2347059610728

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque FATIHU FALALU publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager