
27/07/2023
Posted • Da Sunan Sarkin Da Yake Iya Mana Da Iyawarsa a koda yaushe ALLAH (S.W.T) ❤️❤️❤️
Tsira Da Amincin Allah Su Kara Tabbata Ga Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (S.A.W)
Muke Gabatar Muku Da Shirin Mai Dogon Zango Da Zamu Fara Daukar Sa A Watan August Inn shaa Allah
Daga gawurtaccen Kamfanin
Daukar Nauyi/Shiryawa
Labari
Tsara Labari
Bada Umarni
Sponsorship Partners
Muna Bukatar Addu’arku Masoya ❤️