04/04/2024
LAILATUL KADRI
Dare ne Mai daraja da Allah ya ba alummar Annabi Muhammad s a w Kuma yafi wata dubu wato shekaara 83 da wasu watanni maana in ka dace ta ita to falala da ladanka ya wuce Wanda ya shekara 83 Yana ibada bai huta ba
Yaushe ne lailatul kadri?
Annabi Muhammad s a w ya tabbatar da cewa tana Ramadana Kuma ma a 10 karshe sanann a Mara maana 21 23 25 26 27 29 a cikin wadannann kwana ki ake samu Akwai malamai da s**a zurfafa bincike don Gano a wace Rana ce cikin wadannann ranaku zata Zama lailatul kadri? Daga cikinsu akwai Imam Gazali da yake ganin 27 bakwai ne, dama wasu malamai
Sun kafa hujja da
โsuratul Kadri " Inna anzalnaahu" acikn ta an Fadi kalmar lailatul kadri (ูููุฉุงููุฏุฑ) sau uku Kuma tana da harafi 9 in ka lissafa 9 sau 3 =27 Daren lailatul kadri.
โSannan surar tana da gaba 30 a daidai sannan gaba ta 27 zaka ga tace ูู maana "itace"
1 ุฅูุง 2ุฃูุฒููุงู 3ูู 4ูููุฉ 5ุงููุฏุฑ 6ูู
ุง 7ุฃุฏุฑุงู 8ู
ุง 9ูููุฉ 10ุงููุฏุฑ 11ูููุฉ 12ุงููุฏุฑ 13ุฎูุฑ 14ู
ู 15ุฃูู 16ุดูุฑ 17ุชูุฒู 18ุงูู
ูุงุฆูุฉ 19ูุงูุฑูุญ
20ูููุง 21ุจุฅุฐู 22ุฑุจูู
23ู
ู 24ูู 25ุฃู
ุฑ 26ุณูุงู
*(27ูู)* 28ุญุชู 29ู
ุทูุน 39ุงููุฌุฑ
โSannan Kalmar (kadr) ya Zo a lamba na 5 da 10 da Kuma 12 in ka Tara 5+10+12 = 27
Walllahu a'alamu
Don haka akara dagewa da yau zuwa gobe zuwa jibi Zuwa karshen watan fiye da kullum saboda gamewa wato ihtiyad ุงูุงุญุชูุงุท
Idan mun Yi kuskure Allah ya yafe Mana in mun dace Allah ya bamu lada
Sannan Ina Kira ga Yan uwa su hada da Salatut tasbihi in an samu dama
Mece ce Salatut tasbihi?
Wata salla ce da Manzon Allah s a w ya koya wa Abbas baffansa yace ka Yi duk sati ko duk wata ko dai a shekara kayi sau daya koma dai a rayuwarka ka Yi sau daya
Falalarta
Ana yafe ma Wanda yayi laifukansa manya da kanana boyayyu da na fili Wanda ya tuna da Wanda ya manta
Ya ake yinta?
Rakaa hudu sallama biyu Fatiha da sura Sai a karanta (SUBHANALLAHI WAL HAMDU LILLAHI WA LAILAHA ILLALLAHU WALLAHU AKBAR) kafa shabiyar 15 Sai ai Ruku'u Shima a karanta 10 a d**o daga Ruku'u a karanta 10 ai Sujjada a karanta 10 a d**o daga Sujjada ma akara