Jama'atu MEDIA KIRU LGA

Jama'atu MEDIA KIRU LGA UMARNI GA KYAKKYAWAN AIKI HANI GA MUMMUNA AIKI.(SHAFINE WANNAN NA FADAR GIRMA DA ISAR MANZAN ALLAH SAW) BAYAN HAKA BABU WANI ABU

Allah ya Karbi ibada Albarkar(Annabi)saw babangida la'uzra
18/03/2026

Allah ya Karbi ibada Albarkar(Annabi)saw
babangida la'uzra

•Tsarabar Ramadan 1447/2026 Day(29)
18/03/2026

•Tsarabar Ramadan 1447/2026 Day(29)

JAGAYYA NA SIDI
18/03/2026

JAGAYYA NA SIDI

ya Ayyuhal lathina Amanu sallu Alaihi wasalliman tasalima.       Allahumma Salli Ala Rasulilllah saw
07/01/2026

ya Ayyuhal lathina Amanu sallu Alaihi wasalliman tasalima.
Allahumma Salli Ala Rasulilllah saw

•Sako Daga Jama'atu Media Kano Zone Zuwaga Jagororin Jama'atu Tundaga Unguwanni Zuwa Karamar Hukuma Dama Jihohi Bakidaya...
24/12/2024

•Sako Daga Jama'atu Media Kano Zone Zuwaga Jagororin Jama'atu Tundaga Unguwanni Zuwa Karamar Hukuma Dama Jihohi Bakidaya📢

Muna Kira Gaduk Wani Jagoran Wanda Yake Jagorantar Wani Bangare Na Jama'a Kuma Acikin Wannan Tafiya Dacewa Don Allah Acigaba Da Kokari Daman Munsan Anayi To Kara, Bangaren Kara Fahimtar Da Mabiya Manufofi Da Aiyukan Wannan Tafiya Sannan Ana Kokarin Fitoda Bayanai Sosai Wanda Kowa Zaigane Bakasudon Gina Wannan Tafiya, Duk Lokacinda Mukaga Wani Ko Wata Sunshigo Da Abunda Yasaba Da Wannan Tafiyar To Muyi Kokarin Dakatar Dashi Tunkafin Abun Yazama Babba.

Tafiyar Jama'atu Tayi Girmanda Babu Wanda Yasan Girmanta Sai Allah Kuma Bawanda Yasan Adadin Wadanda Suke Acikinta Don Haka Idan Bamabin Tsari Tafiyar Zatasamu Tawaya Kuma Bama Fatan Haka, Yadda Zamu Magance Hakan Kuwa Shine: Kayi Kokarin Tarbiyantar Da Wadanda Kake Jagoranta Awannan Tafiyar Bangaren Sha'irai Da Malamai Da 'Yan Agaji Harma Da 'Yan Social Media, Kowa Kanunamasa Yadda Yakamata Yana Gudanar Da Aikinsa Batareda Yakauce Daga Hanya Ba.

Sannan Ana Samun Wasu Suna Fitowa A Media Suna Nunacewa Su 'Yan Jama'atu Amma Abunda Suke Posting Yabasa Dawannan Tafiyar Muna Kiransu Dasu Daina Don Allah Don Annabi🙏🙏

Bama Hana Mutum Yayi Posting Ba Amma Kada Yarabashi Da Sunan Jama'atu, S**ansu Duk Wanda Kaga Yana Posting Dasunan Jama'atu To Bahakanan Sukeba Saida Aka Tantancesu Sannan Aka Yarda Suyi Aikin, Idan Kaima Kana Son Zama Daya Daga Cikinsu To Kafarayin Rijista Abangaren Sannan Kakoyi Aikin(Ba Daka Ake Aikin Ba) Kuma Muna Marana Daduk Wanda Zaishigo Yabada Gudunmawa.

Muna Fatan Wannan Kira Yaje Inda Yakamata Kuma Za'ayi Aiki Dashi, Allah Yakara Daukaka Wannan Tafiya Yakarawa Jagoranta Imamul Ahbab Sheikh Sharif Sani Janbulo Lafiya Amin.
.✍️Nazifi NA Sidi
☎09034012288.

FADIMA ƳAR MA'AIKI (SAW) 20 ga watan JUMADAL AKHIRAH aka haifi SHUGABAR MATAYEN HALITTU BAKI DAYA, Wato Sayyidah Fatimah...
22/12/2024

FADIMA ƳAR MA'AIKI (SAW)

20 ga watan JUMADAL AKHIRAH aka haifi SHUGABAR MATAYEN HALITTU BAKI DAYA, Wato Sayyidah Fatimah 'Yar Manzon Allah (SAW).

Mahaifiyarta ita ce Sayyidah Khadijah Alkubra (ra).

BAFFANTA : Shine Zakin Allah da Manzonsa, kuma Shugaban Shuhada'u (Hamzah bn Abdil-Muttalib ra).

Mijinta shine Qofar birnin Ilimi, Kuma Shugaban Sadaukan Manzon Allah (SAW) kuma Dan uwansa, Sannan Sarkin Muminai Sayyiduna Aliyyu bn Abee Talib (ra).

'YA'YANTA sune shugabannin Samarin gidan Aljannah, Kuma ababen so awajen Allah da Manzonsa, wato Alhasan wal Husayn (ra).

An haifeta Shekara biyar kafin aiko Manzon Allah (SAW). Kuma ta taso atsakanin mafiya girman iyaye adoron Qasa, ta samu cikakkiyar tarbiyyah.

Kuma ta auri Sayyiduna Aliyyu (ra) ne abisa Umurni daga Fadar Allah (SWT). Kuma an daura auren ne ashekara ta 2 bayan hijirar Annabin Rahama (SAW).

Ta haifi 'ya'ya 5 aduniya, kuma ta rasu ne bayan rasuwar Mahaifinta (SAW) da wata 6.

'Ya'yan nata sune:

Sayyiduna Alhasan.
Sayyiduna Alhusayn
Sayyiduna Muhsin.
Sayyidah Zainab Alkubra (Ummul Masa'ib).
Sayyidah Zainab Assughra (Ummu Kulthum).

Allah shi Qara yarda dasu tare da dukkan Ahlul Baiti da Sahabbai baki daya.

Copied

  Ka kallemu sama da qas, me muka rasa muna cikin farin ciki Koda yaushe sabu da muna tinawa da Annabi NE Mai Gidanmu sa...
19/12/2024


Ka kallemu sama da qas, me muka rasa muna cikin farin ciki Koda yaushe sabu da muna tinawa da Annabi NE Mai Gidanmu saw
Allah yabarmu da Annabi
Muna kishin Annabi
Sallallahu Alaihi wasallam

•Duka Rundunace Ta 'Yan Jaridu Amma Masu Yada Lamarin Allah Da Manzonsa, Akarkashin Jama'atu Ahbabu Rasulillahi(SAW) Bis...
19/12/2024

•Duka Rundunace Ta 'Yan Jaridu Amma Masu Yada Lamarin Allah Da Manzonsa, Akarkashin Jama'atu Ahbabu Rasulillahi(SAW) Bisa Jagorancin Uban Tafiya Maulana Sheikh Sharif Sani Janbulo Allah Yakaramasa Lafiya Dakusanci Da Kakansa Amin.

Insha Allah Zamucigaba Da Kokari Awannan Bangare Don Ganin Ambaton Annabi Yadanne Nakowa A Social Media Sannan Muna Fatan Masoya Annabi(SAW) Zakusamu Cikin Addu'o'inku Saboda Akwai Manyan Burika Wadanda Mukasa Agaba Kuma Muke Fatan Allah Yacimakamanasu Domen Idan S**a Tabbata Zamukara Samun Cigaba Awannan Bangare Sosai Da Sosai.

Ya Allah Gamunan Kasan Bamuda Buri Wanda Yahuce Muyiwa Annabinka To Kada Kasa Muji Kunya Kuma Kakara Karfafar Gwiyoyinmu Sannan Kasa Muyi Abunda Annabin Zaiyi Farin Ciki Damu, Ya Allah Kasa Duk Abunda Zamu Yada Yazama Wanda Al'ummar Annabi Zasu Amfana Dashine Kuma Koda Bayan Mun Mutu Yadan Yayita Bibiyarmu🤲

Ga Sabon Tsarin Shugabancin Jama'atu Media Kano State Kamar Haka:

1-Mahmud Sharif Sani(Shugaba)

2-Abdulkadir Dahiru(Mataimakin Shugaba)

3-Nazifi NA Sidi(Sakatare)

Muna Fatan Allah Yabamu Ikon Sauke Wannan Nauyi Wanda Ba Iyawarmu Ce Tasa Akabamu Ba Kuma Ba Dabararmu Ba, Allah Yasa Annabin Yayi Farin Ciki Damu Amin.
.✍️Nazifi NA Sidi
☎09034012288.

•Niger State Tour 1446/2024. Insha Allahu Ranar Asabar Maizuwa Imamul Ahbab Maulana Sharif Sani Janbulo Zaishiga Niger S...
18/12/2024

•Niger State Tour 1446/2024.

Insha Allahu Ranar Asabar Maizuwa Imamul Ahbab Maulana Sharif Sani Janbulo Zaishiga Niger State Don Gabatar Da Majalissai Guda(14) Acikin Kwanaki(10) Insha Allahu, Muna Fatan Allah Yakaimu Kuma Yasa Afara Lafiya Agama Lafiya Alfarmar ANNABI(SAW)
.✍️Nazifi NA Sidi
☎09034012288.

17/12/2024

Muna mika sakon Ta,aziyar dan uwa masoyin Manzan Allah imam Abdullahi Azare Allah yaninka Rahama gareshi
17/12/2024

Muna mika sakon Ta,aziyar dan uwa masoyin Manzan Allah imam Abdullahi Azare Allah yaninka Rahama gareshi

Address

Kiru

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jama'atu MEDIA KIRU LGA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share