Namaro communication kujama

Namaro communication kujama Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Namaro communication kujama, Digital creator, Kujama.

congratulations Usman Jibrin Allah yasanya alkhairi 🙏
11/05/2025

congratulations Usman Jibrin Allah yasanya alkhairi 🙏

11/05/2025

* *💞SADA ZUMUNTA💞*

Manzon Allah (SAW) ya ce: "Wanda ya kasance yayi imani da Allah da rana ta karshe to ya sada zumuntanshi". Muttafaqun alaihi

Shin kana sada zumuntanka? kana kula da zumuncinka da danginka? yaya alaqarka take da danginka?

Ku kula da zumunci yan uwa, ku sada zumuntanku, ku kyautata ma juna ku faranta zukatan juna, Zumunci na da matukar mahimmanci yan uwa.

*TA KUNSHI ABUBUWA UKU*

*رب غفرلي ولوالدي*
Allah Ka gafarta mini ni da iyayena

Wani daga cikin magabata yana cewa: Wannan adduar ta qunshi abubuwa guda uku;
1-Ibada (Domin addua ibadace)
2-Biyayya ga iyaye (Domin yin addua ga iyaye biyayyace garesu)
3-Neman gafarar Allah

SHIN IDAN NAMIJI YAI RELEASING AMMA MACE BATAYI BA ZA'A IYA DAUKAR CIKI?Samun Gamsashshen Jima'i bakaramin mahimmin Abu ...
11/05/2025

SHIN IDAN NAMIJI YAI RELEASING AMMA MACE BATAYI BA ZA'A IYA DAUKAR CIKI?

Samun Gamsashshen Jima'i bakaramin mahimmin Abu bane wajan samar da girmamawa, kulawa da kaunar juna tsakanin ma'aurata, sannan kuma iyawane.

Ba abun kunya bane don ka tsaya ka fahimci iyalinka, ka koyi yarda zaka inganta lafiyar aurenka, da yawan magidanta musamman a wannan lokaci basu da ilimin common"fore play" Saboda girman kai ko kaji abunda dariya ma wai kada ta Raina shi shyasa baya wasa da ita. Wanda hakan kuma shikesa da bukatar su ta biya sunyi release sai kaga suna kokarin tashi subar matar akwance batare da ta sami gamsuwa ba inda hakan bakaramin discouragement bane ga ita uwargida wanda karshe wannan shine zai jawo Raini a tsakaninku koma ya kashe ma aure baki daya. Shyasa da yawa sai kaji complain din mazajen shine saurin inzali yana ganin kamar lfy matar tafishi bayan kuma wlh ba haka bane Kaine a birkice.

Don haka dangane da wannan tambaya tabbas Ciki (Pregnancy) zai iya shiga koda uwargida ita bata kawo ba, kawowarta baida alaka da cikin saide yana sa asami saduwa mai dadi, ciki ka iya shiga musamman idan wajan irin kwanakin 12, 13, 14, da 15 da kammala haila ne. Sannan wani amfanin kawowar tata zai kara stimulating din majina-majinar bakin makogoron mahaifa (uterus) inda maniyyin namijin kan iya shiga ya gangara mahaifa nan da nan cikin minti 3 ----- 7. A kimiyyance anfiso kowa ya kawo hakan kan samar da 85% chance na shigar ciki matukar suna da healthy s***m cells.

DA DUMI-DUMI: Mafarauta da Manoma Sun Nemi Gwamnatin Tarayya Ta Ba Su Damar Korar ’Yan Bindiga da ’Yan Boko Haram Daga D...
26/04/2025

DA DUMI-DUMI: Mafarauta da Manoma Sun Nemi Gwamnatin Tarayya Ta Ba Su Damar Korar ’Yan Bindiga da ’Yan Boko Haram Daga Daji

Kungiyoyin Mafarauta da manoma a Najeriya sun roki gwamnatin tarayya da ta amince da su a hukumance domin su fuskanci ‘yan ta’adda da sauran bata-gari da s**a fake a dazuka, tare da kawar da su gaba ɗaya.

Masu farauta da ke karkashin ƙungiyoyi irinsu Nigerian Forest Security Service (NFSS), Professional Hunters Association of Nigeria, Agbekoya Farmers’ Society of Nigeria, da Oodua Peoples Congress, sun bayyana cewa suna da ilimi, horo, ƙwarewa, da kuma ƙarfin ruhi da ake bukata domin fafatawa da ‘yan ta’adda cikin dazuka.

Joshua Osatimehin, Babban Kwamandan NFSS, ya bayyana cewa tabarbarewar tsaron dazuka babban barazana ne ga zaman lafiya da ci gaban ƙasa, yana mai jaddada cewa kamata yayi a ba su cikakken goyon bayan gwamnati domin su tunkari matsalar da gaggawa.

Ya ce, “Mun san dazukan ƙasar nan, wasu daga cikin jami’anmu ma a cikin daji suke zaune. Amma ba za mu iya kai farmaki kan bata-gari ba tare da cikakken izinin gwamnati ba, domin gudun kada a tuhume mu da laifukan keta haddin bil’adama.”

Ya ƙara da cewa, “Da zarar gwamnati ta ba mu damar da muke bukata, za mu iya amfani da dukkan dabaru da kayan aiki — na zahiri da na ruhaniya — wajen kawar da ‘yan bindiga da masu garkuwa da mutane, domin a gaskiya adadin su ƙalilan ne idan aka kwatanta da yawan al’ummar Najeriya.”

Osatimehin ya jaddada cewa da zarar gwamnati ta samar da kayayyakin aiki da kayan tsaro da s**a dace a matakin su, dazuka za su fi samun kariya kuma kashe-kashen da ake fama da su za su ragu sosai.

“Irin wannan kariya daga mu zai zama garkuwa ta farko kafin isowar rundunar soja ko ’yan sanda wajen shawo kan lamarin,” inji shi.

KBC Hausa

31/12/2024
Wannan shine gwarzona tundaga 2021 harzuwa 2024 shine yakama hannayena yacemun, Babangida nayarda da amananka da kokari ...
31/12/2024

Wannan shine gwarzona tundaga 2021 harzuwa 2024 shine yakama hannayena yacemun, Babangida nayarda da amananka da kokari wajen kwatanta gaskiyanka, insha Allahu, zanbuda maka, zaka tsaya da kafafunka watarana. cikin yardan, Allah yacikamin alkawarin, daya daukamin.
Yataimaki, rayuwana alokachinda nakeda bukatan taimako. he is my mentor of the year,
Hon. Batholomew Shina Allah yakarawa rayuwa albarka danisan kwana, ya Allah kakai bawan nan naka matsayinda baiyi tunanin zaikaiba,a arayuwanshi.

Address

Kujama

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Namaro communication kujama posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share