Abba Comrade 4+4 2027 Kumbotso Chapter

Abba Comrade 4+4 2027 Kumbotso Chapter Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abba Comrade 4+4 2027 Kumbotso Chapter, Digital creator, Kumbotso.

30/12/2024

Insha Allah yau Kungiyar Abba & Comrade 4+4 kumbotso Chapter zata gudanar da taro a Secretariat 1:30 Allah yabada ikon zuwa Ameen

🇦🇹ABBA & COMRADE 4+4 2027🇦🇹Assalamu alaikum yan uwa barka da Wannan LokaciAgurguje Kungiyar ABBA & COMRADE 4+4 KUMBOTSO ...
25/12/2024

🇦🇹ABBA & COMRADE 4+4 2027🇦🇹

Assalamu alaikum yan uwa barka da Wannan Lokaci

Agurguje
Kungiyar
ABBA & COMRADE 4+4 KUMBOTSO CHAPTER ✅
tashirya Zaman Tattaunawa Da kafatanin Membobin Wannan Qungiya A Fadin Qaramar KUMBOTSO
Domin Kammala Wasu Tsare Tsare Da aka Farosu Tun Bayan Kafuwar Wannan Qungiya

Zuwanka Amatsayin Member Nawannan Qungiya na Da Matuqar Muhimmanci👋

Za_ai wannan Zama Ne Aranar 30_12_2024
Wednesday

Venue:
Ajira Sanarwa Ta gaba

Mubarak Mk Sheka ✅
P.R.O 1 KUMBOTSO CHAPTER
ABBA AND COMRADE
2027 INSHA ALLAH

✍🏻

07/12/2024

ABBA COMRADE 4⃣➕4⃣ KUMBOTSO CHAPTER🗣️🗣️🗣️

🥰👏💯👌
17/11/2024

🥰👏💯👌

LIST UPDATE 👇👇KUNGIYAR ABBA COMRADE 4+4 2027 INSHA ALLAH Bayan tantancewa tare da zaqulo haziqai jajirtattun Yan gwagwar...
01/05/2024

LIST UPDATE 👇👇

KUNGIYAR ABBA COMRADE 4+4 2027 INSHA ALLAH

Bayan tantancewa tare da zaqulo haziqai jajirtattun Yan gwagwarmaya daga kowacce MAZABA ta KUMBOTSO L.G Ayau list din SHUGABANNIN KUNGIYA NA KOWACCE MAZABA YAFITA👌
Qarqashin Jagorancin SHUGABAN KUNGIYAR
(AUWAL BALARABE UNGUWAR RIMI)
Kamar yadda zaku gani aqasa🧡

Muna fatan Allah yabasu ikon jajurcewa wajen cigaba da zaqulo aikace aikacen maigirma gwamna H.E ABBA KABIR YUSUF 🙏Ameen

Congratulations Allah yataya Riko Ameen

Akwai list na Shugabancin Qaramar hukuma zaifita nanbada jimawa ba insha Allah

SANARWA
P.R.O 1 ABBA COMRADE 4+4 2027 INSHA ALLAH
MUBARAK MK SHEKA 🌀

29/04/2024

ALHAMDULILLAH 🤲🙏
ABBA & COMRADE 4+4 KUMBOTSO CHAPTER
INSHA ALLAH 01-05-2024
JERIN SUNAYEN CHAIRMAN WARD ZAI FITA

BARKANMU DA SHAN RUWA Ina yiwa kafatalin ya'yan Kungiyarmu ta ABBA & COMRADE 4+4 INSHA ALLAH Barka da shan ruwa mu samma...
22/03/2024

BARKANMU DA SHAN RUWA

Ina yiwa kafatalin ya'yan Kungiyarmu ta ABBA & COMRADE 4+4 INSHA ALLAH Barka da shan ruwa mu samman na karamar hukuma ta ta Kumbotso tare da fatan Allah yakarbi ibadunmu yasamu a cikin bayin da yake yantawa a wannan wata mai tarin falala

Allah yadatar damu yasa mu wanye lafiya

Ameen thumma Ameen

22 March 2024
Auwal Balarabe Unguwar Rimi
Chairman Abba & Comrade 4+4 Insha Allahu Kumbotso Chapter

Asslm alaikum Barkanmu da wannan lokaci fatan muna gudanar da murnarmu cikin kwanciyar hankali da salama   Ina mai tayam...
12/01/2024

Asslm alaikum Barkanmu da wannan lokaci fatan muna gudanar da murnarmu cikin kwanciyar hankali da salama

Ina mai tayamu murnar wannan nasara da Allah Madaukakin sarki ya sake tabbatar mana da narasarmu a kotun koli

AKY Allah yataya riko yabaka ikon sauke nauyin da yake akanka kaida dukkan mukarrabanka

Muna fatan Allah yayi mana jagora, yakaro mana dubban nasarori a Rayuwarmu da tsarinmu mai Albarka na kwankwasiyya amana

Allah ya huta gajiya yan amana

12/01/2024
Auwal Balarabe Unguwar Rimi
Chairman Abba & Comrade 4⃣➕4⃣ Kumbotso Chapter 2027 Insha Allahu

Address

Kumbotso
700

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abba Comrade 4+4 2027 Kumbotso Chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share