Amadadin chiarman na basaf support group kawu zara muna mika sakon godiya ga mai chiarman comr Abdullahi Ghali Basaf bisa gwangwajemu da shinkafa buhu 20 domin bukuwan azumi
Gudunmawar littafi daga director student matter na kungiyar BASAF SUPPORT GROUP
Comr nazeer makama
24/11/2024
Shugaban karamar hukumar kumbotso ghali basaf yakarbi bakuncin zabbabun kansiloli inda s**a gabatar masa da shaidar cin zabensu wanda hukumar zabe mai zaman kanta ta jahar kano ta basu
24/11/2024
Shugaban karamar hukumar kumbotso ghali basaf yanada arc.Hayatu magaji guringawa amatsayin shugaban hukumar tsara birane ta kumbotso
24/11/2024
Shugaban karamar hukumar kumbotso ghali basaf yanada barr.usman usman dan bare amatsayin mai bashi shawara akan harkokin sharia
24/11/2024
Maigirma shugaban karamar hukumar kumbotso comr Abdullahi ghali shurmtu basaf yanada Dr umar amatsayin kansilan ayyuka na kumbotso
24/11/2024
Annada Dr mansur hassan amatsayin shugaban maaikatan karamar hukumar kumbotso
22/11/2024
Ziyara ta musamman da mai girma chiarman din karamar hukumar kumbotso comr Abdullahi ghali basaf yakai ziyar hukumar dake kula da gyare gyaren titinan jihar kano.
Domin ganin yadda hukumar zata duba wasu daga cikin titinan karamar hukumar kumbotso wanda s**a lalace
Ayayin wannnan ziyar mai girma chirman yasamu rakiyar shugaban ma aikatan fadar gwamnati wato dr mansur hassan
Be the first to know and let us send you an email when BASAF MEDIA FORUM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.