Idris A Kumo

Idris A Kumo I’m hard-working, driven, and fearless.

Masha Allah, Hawa yayi kyau Allah ya baku zaman lafiya da zuriya dayyaba.
03/02/2025

Masha Allah, Hawa yayi kyau Allah ya baku zaman lafiya da zuriya dayyaba.

Bauchi First Lady, Dr. Aisha Bala Mohammed, Decorates Idris Abubakar Kumo on Promotion to DSP RankThe First Lady of Bauc...
09/01/2025

Bauchi First Lady, Dr. Aisha Bala Mohammed, Decorates Idris Abubakar Kumo on Promotion to DSP Rank

The First Lady of Bauchi State, Hajiya Dr. Aisha Bala Mohammed, decorated Idris Abubakar Kumo on his promotion from the rank of Assistant Superintendent of Police (ASP) to Deputy Superintendent of Police (DSP).

Born on December 19,1991, in Akko Local Government Area of Gombe State, DSP Kumo was enlisted into the Nigerian Police Force on December 20, 2018, after graduating from the Nigerian Police Academy, Wudil, Kano. He currently serves as the Operations Officer of the Rapid Response Squad in Bauchi.

DSP Idris Abubakar Kumo Expresses Gratitude to Bauchi First Lady for Recognizing His Promotion.

Office of the Chief Press secretary
Hajiya Murjanatu Musa Maidawa
09/January/2025

Thanks for the massive show of love and solidarity
02/01/2025

Thanks for the massive show of love and solidarity

Yau asabar 23-11-2024, Cikin amincewar Allah (S.w.a), na ziyarci aminin mahaifina dottijo mai shekara 106 dake cikin gar...
23/11/2024

Yau asabar 23-11-2024, Cikin amincewar Allah (S.w.a), na ziyarci aminin mahaifina dottijo mai shekara 106 dake cikin garin Kumo, Alh. Garba Maizare.

Abun farin ciki duk da tarin shekarun nan nashi, shine ladanin masallacin unguwar Tebur kuma idanun shi garau suke yana iya karatun Al-Kur'ani Mai girma ba tare da madubin ido ba, kuma yana iya tafiya da kafafuwan shi duk inda yake son zuwa cikin kwaryan garin Kumo.

Yadda wannan dottijo yake gudanar da rayuwar shi abun sha'awa ga duk Wanda ya sanshi kuma abun koyi.

Allah ya karawa rayuwa albarka ya kuma sa agama da duniya lafiya.

10/10/2024

Happy follow-versary to my awesome followers. Thanks for all of your support! Pc Hen

Allah ya taimakemu ya biya mana bukatun mu dai dai da neman mu...
06/10/2024

Allah ya taimakemu ya biya mana bukatun mu dai dai da neman mu...

24/09/2024

Ba za ka gane angama cutar da talakan Najeriya an lalata tunanin sa ba,

Sai an bashi ko an masa abin da hakkin sa ne, kaga yana godiya kamar an masa alfarma 🙄

20/09/2024

Ribanka da Najeriya kabi Allah, kayi koyi da ma'aikin Allah, kada ka rasa duniya da lahira, Allah ka bamu mafita Amin

04/09/2024

Watch, follow, and discover more trending content.

Address

Waziri Malle Quarters Kumo
Kumo

Telephone

+2348036797626

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Idris A Kumo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Idris A Kumo:

Share