
26/05/2024
𝗞𝗔𝗡𝗔𝗦𝗢 𝗞𝗔𝗦𝗔𝗡 𝗬𝗔𝗗𝗗𝗔 𝗬𝗔𝗡 𝗔𝗥𝗘𝗪𝗔 𝗦𝗨𝗞𝗘 𝗦𝗔𝗠𝗨𝗡 𝗞𝗨𝗗𝗔𝗗𝗘 𝗗𝗔 𝗪𝗔𝗬𝗔𝗥𝗦𝗨 𝗧𝗔 𝗛𝗔𝗡𝗡𝗨?
Kwarae kuwa da wannan wayar da kake chatting a whatsapp, kake kollon video da sauran social media platforms
Wannan Business in shi ake kira da AFFILIATE MARKETING
Affiliate Marketing wani business model ne da zaka sayar da kayan wani online ka samu commission har zuwa kaso hamsin na kudin kayan
Kamar misali idan ka sayar da kayan dubu 40k zaka iya samun Commission har dubu 20k, ma’ana 50% na kudin
Kafin yanzu ba’a koyar da AFFILIATE MARKETING DA HAUSA Sai da Turanchi amman yanzu mun kirkiri wannan Course in da Hausa Saboda yan Arewa
Domin Fara wannan Business in na Affiliate Marketing baka bukatar
❌ Laptop ko wani
❌ Certificate
Abinda kawai kake bukata shine
✅ Wayarka
✅ Data
✅ Da kuma dan Kudi dan Kadan
Amman Kafin nan Akwai Free Class da zan Gabatar domin bayar da cikakken bayani gameda wannan business in
Saboda haka idan kana bukatar shiga wannan FREE CLASS in nawa, maza ka danna link in dake kasa
Free class din na mutum 20 ne kawai bayannan sai mutum ya biya zai samu daman shiga
Saboda haka maza ka hanzarta ka shiga kafin Class din ya Cika 👇🏻👇🏻
https://wa.link/7bsvo9