Love in real life

Love in real life Real love. Real marriage. Real moments. ❤️
Celebrating the beauty of husband and wife life — laughter, care, and togetherness.

Because love feels better when shared

01/08/2025
Allah ya gafartawa mlm
31/12/2024

Allah ya gafartawa mlm

03/11/2024

Not In Hospital ❌
Not In Matuary 🚫
Not In Jail ⛔
Take 2sec To Thank God 🤲
Alhamdulillah 🙏

01/11/2024

😭😭😭😭

Sungama hira da budurwarsa karfe 10:00 nadare yakama hanya yatafi gida

Yana xuwa yashiga kitchen yadebo tuwo zaici🙃

Sai yaji wayarsa tana ringing📱
Yana daukowa saiyaga budurwarsa ke kiransa yadauka tayanke
Tasake Kira yana dauka tayenke🤔 sai yakirata

Tana dauka saitace dashi kazo dan Allah kazo.
Yace lapiya tace nidai kazo dai

Hakadai yajawo yar jallabiyarsa yafita agigice ko rufe dakin baiyiba 😎

Yana sauri🚶 yana gudu 🏃 gamida sake sake cikin ransa ko lapiya maiyafaru😤

Yana isa 11:30 yakirata tace : kaxone
Yace: ehh

Tace: Dan Allah dagske kazo 😲
Yace: eh mana in banxoba ai baxance dake naxo ba 🙄😡

Tace: ganinan xuwa

Tana fitowa.........? 😨 domin samun cigaban labarin kuyi Following dina😂🤣🤣🤸‍♀️

🙉🤗🤔🤩😍😅🙉👇🏼
19/07/2024

🙉🤗🤔🤩😍😅🙉👇🏼

19/07/2024

mu yawaita istigfhari da salatin Annabi مُحَمَّدُﷺ‎♥️📿

21/12/2023

اللَّهُمَّ إنِّيْ أعُوذُ بِكَ مِنْ جَهْدِ البَلاء ، ودَرَكِ الشّــَقَاء ،
وسُوءِ القَضَاءِ، وشَمَاتَةِ الأعْدَاء👋✏

Address

Kurfi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Love in real life posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Love in real life:

Share