
10/03/2024
11Th March tomorrow
01-Ramadan-1445 AH
SOƘAN BARKADA DAGANI SABON WATAN RAMADAN DAGA KUNGIYAR SOCIAL MEDIA ORGANIZATION KWARE LOCAL GOVERNMENT ZUWAGA AL’UMMAR JIHAR SAKKWATO DAMA SAURAN ƘASASHIN MUSULUNCI.
•Ya Allah ka tsayar da harshenmu akan gaskiya, kuma ka cire duk wani mugun tunani daga zukatan mu, ka sada mu da Daren Lailatul Qadr, don kima da darajar Annabi Muhammad (SAW), ya Allah munyi imani, shiriya, kariya da rahama duk naka ne, ya Allah ka shiryar da mu, ka bamu kariya, ka sada mu da rahamarka
•Ya Allah ka samu a cikin inuwarka a lokacin da babu wata inuwa sai ta ka, ya Allah ka wadatar damu arziki mai albarka, ka raba mu da ya zamu yi, ya Allah ka tsare mu da duk wani abu da zai kusan tamu ga azabarka, ya Allah ka yi muna arzikin shigowa a cikin intattatun Bayinka da zaka in ta a cikin wannan Wata na Ramadan
Allah ya ƙarɓi dukkanin Ibadonmun, ka bamu Kwanciyar hankali da Zaman Lafiya Mai ɗurewa Jihar Sakkwato dama Najeriya 🇳🇬 Baki daya da sauran ƙasashin Musulunci Alfarmar Annabi Rahama Annabi Muhammad (SAW) da Wannan wata mai Albarka na Ramadan
10th, March-2024 Kware C Apc Social Organization Kware Local Governmennt