08/10/2022
Me Ka Sani Game Da Sabuwar Na'urar Zaben 2023.
Ga sabuwar Na'urar zaben wadda za'ayi za6en 2023 idan Allah yakaimu
1, Babu maganar over vorting.
2, Babu maganar jiran cewa dole sai an tsaya kidayar kuri'u bayan kammala za6e saboda kana za6ar fatin da kake so tana record duk fatin da a kaz6a acikinta , kuma zata tura kuri'un wurin tattara sakamakon za6e naqasa da jaha.
3, Babu maganar tsayawa tantance masu jifar kuri'a kawai dakazo za'a dauki photon ka da computar domin ta tabbatarda kaine mai katin za6en sannan tabaka damar yin zaben, saboda haka baza'a dauki lokaci wurin jifar kuri'a ba, za'ayi za6e cikin lokaci basai ankai dareba.
4, Babu maganar amfani da valot paper wurin jifar kuri'a, saboda akwai kowane party wanda kake so acikin computar kana za6en fatin dakake so, zata fidda slip ko kuma ince Ballot paper nata nakanta, kuma tasaka shi cikin akwatinta da kanta.
5, Babu maganar in valid a wannan za6en na 2023 saboda duka jam'iyun suna acikin computar idan ma baka iyab za'a gwadama yanda zaka za6i jam'iyar da kake so.
6 Babu maganar yin za6e biyu ma'ana kayi za6e kadawo ka komayi, saboda dazaran computar tayimaka photo kuma kayi tumprint to babu yanda zakayi kayi za6e biyu, koda ko wata rumfa kakoma, saboda kana zuwa daga anyima photo kuma kayi tumprint computar zata fidda bayananka cewa kayi za6e wata rumfa kuma bazata ta6a baka dama kayi wani ba, saidai kayi hakuri.
7, Babu yadda za'ayi wani yayi za6e da kuriar wani ba, saboda ana Kara katin ga computar sai a daukeka photo zatayi serchig kuma zatagano idan nakane ko banakaneba, idan nakane sai tabaka dama idan banakaneba 'yan sanda suyi awon gaba dakai.
Shiyasa yanzu kukaga kowa yana bidar mutane ruwa a jallo domin sunsan yadda s**a samu damar yin magudi a chan baya na yin over vorting, idan akaga babu nasara a rumfa, kuma gashi wani baiyin za6e biyu ko fiye da haka, kuma babu damar a dauko Ballot pepper a zuba acikin akwatin za6e kamar yadda s**a saba.
Daga Rabiu limawa