Jibwis Social Media Lafia

Jibwis Social Media Lafia mus'ab bin umair Gindin mangoro lafia Nasarawa State

25/07/2025
23/07/2025

▪Tafseerin Suratul Baqarah
▪Kai tsaye daga Masjidu Adam
▪Tare da Imam Abubakar Yahya (HafizahuLLah)
▪28-01-1447AH
▪23-07-2025 CE

23/07/2025

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJIUN
Allah YAYIWA MAHAIFIYAR SU MALAM SULAIMAN FORMER AMIR FULAFIA, MAL SADIQ DA KANIN SU USTAZDH RAMAT IBRAHIM RASUWA. ZA'AYI JANA'IZARTA ANAN GIDANSU DAKE LAYIN BABAN BOLA KAN TITIN GOVERNMENT HOUSE BY PASS (AL-MAKURA WAY) TUDUN KAURI BEHIND LAFIA EAST SECONDARY SCHOOL LAFIA.
AYAU QARFE 9:00AM
اللهم اغفر لها وارحمها وأسكنها الفردوس الأعلى

20/07/2025

🔴14 Karatun Littafin Al-'Aƙidah
🔴Masallaci Abubakar Siddiq Mosque and Islamic Centre (ASMIC), Bukar Ari Lafia Nasarawa
🔴Ustazh Ibrahim Ramadan A. Wakili, Hafizahullah!

25/01/1447

Yau akwai cigaban karatun Seerah wanda Prof ke gabatarwa - In Shaa ALLAH.
20/07/2025

Yau akwai cigaban karatun Seerah wanda Prof ke gabatarwa - In Shaa ALLAH.

19/07/2025

Karatun Littafin Sifātil Mu'minah, As-sādiqah [5]

18/07/2025

Kuna Kallon mu Kai tsaye daga wajen wa'azin Sati 2-2 karkashin JIBWIS Mararaba Gurku mai taken; AURATAYYAN MU A YAU.

Safwan Muhammad Musa,
State Secretary,
JIBWIS Social Media,
Nasarawa State Directorate.
+2349071828298 / [email protected]

17/07/2025

Muhadarah A Garin Lafia Masjidu Adam

16/07/2025

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN I'UN
ALLAH YA YIWA MAHAIFIYAR SHEIKH IBRAHIM DAHIR LAFI'A (HAJIYAN DAHIRU)!!RASUWA
ZA'AYI JANA'IZARTA ALAYIN SUPER
AYAU QARFE 1:00PM
اللهم اغفر لها وارحمها وأسكنها الفردوس الأعلى

15/07/2025

◾️Karatun Asuba
◾️Littāfin Al-Wajeez Fi Fiqhus-sunnah.
◾️Kai tsaye daga Masjidu Ādam Lafia
◾️Tare da Imam Abubakar Yahya (HafizahuLLāh)
◾️20/01/1447
◾️15/07/2025

14/07/2025

Karatun Littafin Riyadus-Salihin Min Kalami Sayyidil Mursalin, Darasi na 144.

Safwan Muhammad Musa,
State Secretary,
JIBWIS Social Media,
Nasarawa State Directorate.
+2349071828298 / [email protected]

Address

Lafia

Telephone

+2347015225817

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Social Media Lafia posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jibwis Social Media Lafia:

Share