Ardon Ardodi/Kautal Hore, Media's Nasarawa State Chapter

Ardon Ardodi/Kautal Hore, Media's Nasarawa State Chapter Assalamualaikum alaikum warahamatullahi wabarakatuhu, an bude wannan page din ne saboda yada manufofi

His Excellency, Engr. Abdullahi A. Sule in continuation of the peace building efforts met with Leadership of the Fulani ...
26/01/2023

His Excellency, Engr. Abdullahi A. Sule in continuation of the peace building efforts met with Leadership of the Fulani cattle rearers at various levels from Nasarawa and Benue states as well as heads of security agencies in the state

The meeting is a fall out of the recent killings of some Fulani rearers in Doma LG

The meeting was held at the Government House, 26th January 2023

AlhamdullahAn gudanar da taron Fulani na kasa kan zaben 2023 a garin Lafia fadar jahar Nasarawa lafiya kuma muna rokon A...
30/12/2022

Alhamdullah
An gudanar da taron Fulani na kasa kan zaben 2023 a garin Lafia fadar jahar Nasarawa lafiya kuma muna rokon Allah ya maida kowa gidansa lafiya ameen

A special announcement for our Fulani brothers
28/12/2022

A special announcement for our Fulani brothers

A yaune al'ummar Fulanin jihar nasarawa s**a kaiwa mai girma gwamnan jihar nasarawa *Engr Abdullahi A Sule* karkashin ja...
01/11/2022

A yaune al'ummar Fulanin jihar nasarawa s**a kaiwa mai girma gwamnan jihar nasarawa *Engr Abdullahi A Sule* karkashin jagoran cin Ardon Ardodi *Ardo Lawal Dono* kuma chairman MIYETTI ALLAH KAUTAL H**E ta jihar nasarawa da maiyakanaji Mai martaba sarkin uke *Alh. Ahmed Abdullahi* da sauran masu mukamai a al'ummar Fulani taron ya gudana a Aliyu Akwai Banquet Hall dake gidan gwamnati dake lafia domin nuna goyon bayansu ga gwamnatinsa da kuma miqa bukatunsu ga gwamnatinsa ta magance matsalolin Fulani akan wuraren kiwo da kuma burtali da gina masu makarantu da kuma daukar wayansu daga cikinsu da s**a kammala karatunsu aiki a cikin gwamnati domin a dama su suma...

01-November-2022
Ardon Ardodi Ardo Lawal Media's 📷📷📷

A yaune mai girma chairman MIYETTI ALLAH KAUTAL H**E reshen Jihar Nasarawa yakai gaisuwar taaziyya ga mai girma gwamnan ...
27/10/2022

A yaune mai girma chairman MIYETTI ALLAH KAUTAL H**E reshen Jihar Nasarawa yakai gaisuwar taaziyya ga mai girma gwamnan jihar nasarawa Engr. Abdullahi A. Sule domin yimasa gaisuwar taaziyya bisa rashin da yayi na mai bashi shawara Murtala Lamus a gidan gwamnati dake Lafia babban birnin jihar nasarawa muna rokon Allah jikan wadanda s**a rigamu gidan gaskiya mu kuma idan tamu tazo mu cika da kalmar nan ta LA'ILAHA ILLALLAHU MUHAMMADUR RASULLAHI (S.A.W) ameen

Alhamis 27 October 2022
's📷📷📷

06/10/2022

Hiran Mai girma Ardon Ardodi na jihar nasarawa Ardo Lawal kuma chairman Kautal H**e na jihar nasarawa da yan jarida akan makiyaya su kuji yiwa manoma barna.....

Address

On The Move Garage Lafia
Lafia

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ardon Ardodi/Kautal Hore, Media's Nasarawa State Chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share