Yalwa karama Media

Yalwa karama Media domin samun labarai da dumi duminsa

21/09/2023

Zoom phone store

06/09/2023

YANZU-YANZU: Kotu ta tabbatar da ingancin zaben Tinubu, ta kori duk korafin da aka shigar kan Nasarar shi.

Wanne kafiso acikin?
04/09/2023

Wanne kafiso acikin?

03/09/2023

This is something very simple and very important.

Ba tsada Kuma ga amfani.

Sau da yawa Gwamnati da wasu international sectors suke Bada support amma wallahi mu Yan Arewa anata barin mu a baya.

Yin registering din business ba abune mai wahala ba kuma ba tsada.

Akallah ayi ( Business Name Registration )

Kuje office din ( Corporate Affairs Commission ) kawai kuyi registering businesses din ku.

Akallah wadannan mu same su.

1. CAC

2. Tax ID

3. SMEDAN CERTIFICATE

4. Corporate Business Bank Account

5. SON

6. NAFDAC

Duk wanda yayi wadannan tabbas ya fara taka matakin nasara a rayuwa.

Ayi kokari a daure ayi.

Allah yasa a amfana amin.

03/09/2023

Matasan Arewa don Allah kuyi registering businesses din ku.

Gwamnati tana bada support amma 'yan Arewa basu amfana sosai😑

Mutumin da y@bar kauyensu da ke Kano, na tsawon sama da sh€karu 50 ya dawo gida, har ya k@rbi ka|mar sh@hada ya s@ke daw...
01/09/2023

Mutumin da y@bar kauyensu da ke Kano, na tsawon sama da sh€karu 50 ya dawo gida, har ya k@rbi ka|mar sh@hada ya s@ke dawowa Add|nin Musvlunci.

Sunan mutumin Malam Shu'aibu, yabar kauyensu mai suna Rugu-Rugu da ke karamar hukumar Tudun Wada jihar Kano, sama da Shekaru 50, ya koma jihar Benue yana kamun kifi, har yayi rldda a garin.

Yau kimamin kwanaki Hudu da s**a wuce shugaban karamar hukumar Tudun Wada a jihar Kano Hon. Ahmad Tijjani Musa, ya dauki navyin Mota da tawagar Mutane, tun daga Kano har Benue yasa aka davko shi, da kyar mutanan garin, s**a bari aka dauko shi aka dawo dashi gida, sannan yasa aka sake bashi sabuwar ka|mar sh@hada.

Malam Shu'aibu ya gabatar da Sallar Jumma'a yau, a garin Tudun Wada tare da shugaban karamar hukumar Tudun Wada, inda jama'a s**a yi dafifi don suga mutumin.

Tinda aka halicci jahar Kano,kuma ake gwamnan farar hulaBa'a taba kwana 100 ta banza,marar ma'anababu wani abin nunawa,S...
15/08/2023

Tinda aka halicci jahar Kano,kuma ake gwamnan farar hula

Ba'a taba kwana 100 ta banza,marar ma'ana
babu wani abin nunawa,
Saima cutar da Jama'ar jahar Kano,da sasu mummunar asarar da basu taba irint ba a tariyyin jahar kano,
na rushe musu wajajen sana'o'in su

Irin wannan Gwamnatin marar fasali tasu Abba gida gida

Ahmad Aruwa
Pro Apc Kano State

10/08/2023

MASU DARA JA SUNJI JIKI...🤣🤣

Da A Baya Banda Burin Dayafi Naga Nazama Mijin Hajiya Anma Tunda Naga G-FRESH Yana Idda Na Hakura Sam Sam Abun Yabar Rai...
10/08/2023

Da A Baya Banda Burin Dayafi Naga Nazama Mijin Hajiya Anma Tunda Naga G-FRESH Yana Idda Na Hakura Sam Sam Abun Yabar Raina
Dan Haka Yanzu Kalar Zaren Kalar Yadin Zanyi Abuna.

Ra'ayin Abdullahi Gigs

An zalunci wannan matashin.Sunan matashin Abdullahi Tukur Abba, dan jihar Adamawa wanda jami'an tsaron "Operation Faraut...
09/08/2023

An zalunci wannan matashin.

Sunan matashin Abdullahi Tukur Abba, dan jihar Adamawa wanda jami'an tsaron "Operation Farauta" s**a mishi dukan tsiya har Allah ya dauki ransa.

Da farko an zargi matashin da sace waya iPhone 7 a gidan makwabcinsu dake unguwar Wuro Chakke, makwabcin ya kira jami'an "Operation Farauta" s**a dauke shi s**a je s**a mishi dukan tsiya har ya fita daga hayyacinsa.

S**a dawo dashi gidansu daure da ankwa jina-jina domin ya nuna musu inda ya boye wayar, da s**a shigo dashi gidan, sai Abdullahi ya fadawa mahaifinshi cewa, shi bai dauki wayar ba, kawai ya amsa musu ne domin ya ceci rayuwarshi, saboda suna shirin ka*she shi da duka.

Bayan an chaje gidan ba'a samu wayar ba sai Abdullahi ya fadi kasa yana aman jini, take mahaifinshi ya kaishi asibiti, likitoci sun shaidawa iyayan yaron da cewa dukan da aka mishi an fasa mishi har marenansa, wanda shine yayi sanadiyar rasuwarshi. Sai daga baya aka gano cewa ba Abdullahi ne ya saci wayar ba.

Hakika an zalunci Abdullahi, fiye da wuce kima, Abdullahi matashin yaro ne a wannan shekarar ya kammala sakandiri.

Muna kira ga Gwamnatin jihar Adamawa karkashin jagorancin Gwamnan jihar Adamawa Governor Ahmadu Umaru Fintiri da hukumar 'yan sanda ta jihar, da su gaggauta daukan mataki akan wa 'yanda s**a zalunci Abdullahi, don gudun kara aukuwar irin hakan anan gaba.

Wallahi nayi matukar tausayawa wannan matashin, Don Allah mu taimaka da Sharing har sakon ya isa ga Gwamnatin jihar domin daukan mataki akan su, domin sun zalunci Abdullahi.

✍️ Comr Abba Sani Pantami

Anna Cigiyar Iyayen wannan Yarinya, tace sunan ta Amal. idan Allah yasa an dace a tuntubi wannan lamba 08039869396
05/08/2023

Anna Cigiyar Iyayen wannan Yarinya, tace sunan ta Amal. idan Allah yasa an dace a tuntubi wannan lamba 08039869396

02/08/2023

Jerin sabbin Ministotin Tinubu guda 19.

1, AHMED TIJJANI
2, BOSUN TIJJANI
3, DR MARYAM SHETTI
4, ISHAK SALAKO
5, TUNJI ALAUSA
6, TANKO SUNUNU
7, ADEGBOYEGA OYETOLA
8, ATIKU BAGUDU
9, BELLO MATAWALLE
10, IBRAHIM GEIDAM
11, SIMON BAKO LALONG
12, LOLA ADEJO
13, SHUAIBU ABUBAKAR
14, TAHIR MAMMAN
15, ALIYU SABI
16, ALKALI AHMED
17, HEINEKEN LOKPOBIRI
18, UBA MAIGARI
19, ZEPHANIAH JISSALO.

29/07/2023

Mu Ba rashin ganin sunan kwankwaso a jerin ministoci ne abun tsoroba wakar da rarara zai bugo itace tashin hankalin!🤔.
Inji Wani Dan kwankwasiyya

29/07/2023

Mace za ta iya kamuwa da sonka, har ta hakura ta Auri wani ba tare da ka sani ba, inji binciken masana soyayya. Shin ko kun yadda da wannan binciken? Ka taba haduwa da irin hakan?

Address

Ajiboye Street, Orile Agege
Lagos Harbour

Telephone

08036764478

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yalwa karama Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Yalwa karama Media:

Share