HASKE MEDIA 24/7

HASKE MEDIA 24/7 Wannan shafi an kirkireshi ne domin Samar da ingantattun labarai daga ko ina a fadin duniya. Gami da

12/07/2025

WATA MAJIYA TA TABBATAR DA JAMI'AN TSARO SUN CHAFKE DAN BELLO A FILIN JIRGIN SAMA NA MALLAM AMINU DAKE GARIN KANO KUJIRA KARIN BAYANI.

KASAR SPAIN TA KORI KOCHIN TA - LUIS ENRIQUE
08/12/2022

KASAR SPAIN TA KORI KOCHIN TA - LUIS ENRIQUE

HAZARD YAYI RITAYA DAGA BUGAWA KASAR SA KWALLO.
07/12/2022

HAZARD YAYI RITAYA DAGA BUGAWA KASAR SA KWALLO.

KASAR MOROCCO TA CHIRE KASAR SPAIN DAGA GASAR CHIN KOFIN DUNIYA
06/12/2022

KASAR MOROCCO TA CHIRE KASAR SPAIN DAGA GASAR CHIN KOFIN DUNIYA

ACHI GABA DA FAFATAWA A KOFIN DUNIYA GA HJARIN YAN WASAN DA KA IYA LASHE KYAUTAR WANDA YAFI KOWA ZURA KWALLO A RAGA.1. A...
04/12/2022

ACHI GABA DA FAFATAWA A KOFIN DUNIYA GA HJARIN YAN WASAN DA KA IYA LASHE KYAUTAR WANDA YAFI KOWA ZURA KWALLO A RAGA.

1. Alvaro Mora 3
2. Marcus Raaford 3
3. Enner Valancia 3
4 Kylian Mbappe 3
5. Coady Gapko 3
6 Lionel Messi 3.

Wa dannan sune ke kan gaba da zura kwallaye mafi yawa kawo yanzu, saidai daya daga cikin su, ya Riga da sun fita daga gasar tun a zagayen rukuni wato Dan wasan kwallon kafa ta kasar Ecuador wato Enner Valancia wanda shima keda kwallaye uku.

30/11/2022

GWAMNATIN KANO TA BAYARDA JANYE DOKAR HANA ADAIDAITA BIN MANYAN TITUNA

KASAR SAUDIYYA TA LALLASA ARGENTINA DA CHI 2-1 A GASAR KOFIN DUNIYA DAKE WAKANA A KASAR QATAR
22/11/2022

KASAR SAUDIYYA TA LALLASA ARGENTINA DA CHI 2-1 A GASAR KOFIN DUNIYA DAKE WAKANA A KASAR QATAR

22/11/2022

MURYAR AMURKA SUNYI KARIN HASKE KAN HALIN DA MAWAKI 442 KE CIKI NA TSARE SA A KASAR NIJAR

GASAR CHIN KOFIN DUNIYA.Achi gaba da fafatawa a gasar chin kofin duniya dake gudana a kasar Qatar kasar England ta lalla...
21/11/2022

GASAR CHIN KOFIN DUNIYA.

Achi gaba da fafatawa a gasar chin kofin duniya dake gudana a kasar Qatar kasar England ta lallasa Iran da chi 6 - 2. Senegal da Netherland na fafatawa yanzu haka, sannan da 8pm Kasar Amurka zata fafata da kasar Wales.

Bankin U.B.A yabada sanar war gyaran da zasuyi yau din nan lahadi 20/11/2022 daga misalin karfe 12 na rana zuwa 6 na yam...
20/11/2022

Bankin U.B.A yabada sanar war gyaran da zasuyi yau din nan lahadi 20/11/2022 daga misalin karfe 12 na rana zuwa 6 na yamma. Bankin U.B.A sun bayar da wannan sanarwa ne adaren jiya ta kafafe daban - daban da s**a hada ta shafukan su na sada zumunta, sakon karta kwana na wayar salula, da dai sauran su.

Hakan na nufin yin transfer, siyan katin waya, samun alert da sauran abubuwan da s**a shafi harkar bankin na iya samun tsaiku yayin gudanar da wannan gyara.

GASAR  KOFIN DUNIYA.A wanni kalilan ne s**a rage domin fara gasar kofin duniya, wanda za a gudanr a kasar Qatar, wanda a...
19/11/2022

GASAR KOFIN DUNIYA.
A wanni kalilan ne s**a rage domin fara gasar kofin duniya, wanda za a gudanr a kasar Qatar, wanda agobe ne da missalin karfe 5pm agogon Najeriya za'a fara fafatawa tsakanin mai masaukin baki Qatar da kuma kasar Ecuador.

Ga jerin 'yan wasan da s**afi zira kwallaye a tarihin gasar, sannan Haske Media sun shirya tsaf domin kawo muku komai daya shafi gasar.

BRENFORD TA LALLASA MAN CITY HAR GIDA DA CHI 1 - 2
12/11/2022

BRENFORD TA LALLASA MAN CITY HAR GIDA DA CHI 1 - 2

Address

Kano
Lagos

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HASKE MEDIA 24/7 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to HASKE MEDIA 24/7:

Share