Aminchi tv

Aminchi tv Good evening to you all, we want to use this page in order to informed you what is happening in Nige

31/05/2025

😂😂😂

29/05/2025

🥰🎉🥰

28/05/2025

Dauda Kahutu Rarara duniyar waka🎉🥰

24/05/2025
24/05/2025

😥😥

20/05/2025

Bindiga kuma😂

20/05/2025

DAN U.S.A part 2😂

Maganar gaskiya akan irin wannan halittar🥰💞 tsaf kowa zae iya Shan fiya fiya idan baku yarda ba ku tafi daga nan har sup...
20/05/2025

Maganar gaskiya akan irin wannan halittar🥰💞 tsaf kowa zae iya Shan fiya fiya idan baku yarda ba ku tafi daga nan har supreme Court 😂

19/05/2025

Commander in Chief 😂😂

Wannan Ƙasa.....🥹Wai Akan Waya Ka Ɗauki Makami Ka K A S H E Mutum Wayar Da Duk Tsanani Ba Lallai Ta Wuce Naira Dubu Ɗari...
18/05/2025

Wannan Ƙasa.....🥹

Wai Akan Waya Ka Ɗauki Makami Ka K A S H E Mutum Wayar Da Duk Tsanani Ba Lallai Ta Wuce Naira Dubu Ɗari Ba Kuma a Zahiri Kayan Sata Wanda Yake Da Darajar Dubu Ɗari Ba Lallai a Siye Shi Sama Da Dubu Hamsin Ba.

To Me Zakayi Da Dubu Hamsin a Ƙasar Nan Me Zaka Siya Kwana Nawa Zatayi Maka? Banda Rashin Lissafi Da Tunani Irin Na Wasu Ko Miliyan Ɗaya Saka Siyarda Waya Ai Bai Kamata Akanta Ka Ɗauki Ran Mutum Ba.

Kai Da Ka Ɗauki Ran Wani Yau Kana Da Tabbacin Cewa Zaka Kai Gobe Ko Jibi? Na Tabbata Kaima Baka Da Tabbacin Ƙara Minti Ɗaya a Duniya. Ka Sani Duk Daren Daɗewa Zakaje Ka Samu Wanda Ka K A S H E Za'ayi Muku Hisabi Kai Dashi.

Allah Ya Rabamu Da Son Zuciya Da Neman Duniya Ido Rufe. Allah Ka Shiga Tsakanin Na Gari Da Mugu.🤲🏽🥹

18/05/2025

Dan USA ya Kira yar madara😂

18/05/2025

😅😂😂

Address

Lagos

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aminchi tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Aminchi tv:

Share