RedBee Media

RedBee Media Wowing audiences. By creating what's next. Empowering broadcasters, brands and content owners to instantly connect with people anyhow, anywhere, anytime.

20/06/2026

Kai Tsaye daga garin BARDA Dake cikin Batagarawa LGA wajen cigaba da bada tallafin Maganguna da Kungiyar Lado Naka Sai Naka ke Cigaba da Aiwatarwa

20/06/2026

Kai Tsaye daga garin BARDA wajen cigaba da bada tallafin Maganguna da Kungiyar Lado Naka Sai Naka ke Cigaba da Aiwatarwa

20/06/2026
"Guys what exactly is happening in Abuja that I don't know?! I'm just coming back from the market where I went to get st...
18/06/2026

"Guys what exactly is happening in Abuja that I don't know?! I'm just coming back from the market where I went to get stuff to cook. Guys tomatoes 500 was just 5 pieces. Does it mean that each tomato is 100 Naira? You guys are not making life easy for Corpers in Abuja. My only mistake was to come and serve in Abuja. I don't even have any savings anymore. All my allawee has finished on food and I have to eat of course, I'm tired I wan go back village...." – Corper cries out over high cost of living and serving in Abuja.

Kungiyar Lado Naka sai Naka, ƙungiya mai kare manufofi da kudirori na Ɗan takarar Gwamnan Jihar Katsina ƙarƙashin tutar ...
18/06/2026

Kungiyar Lado Naka sai Naka, ƙungiya mai kare manufofi da kudirori na Ɗan takarar Gwamnan Jihar Katsina ƙarƙashin tutar Jam'iyyar PDP ta gudanar da aikin duba marasa lafiya tare da basu magunguna kyauta a ƙaramar hukumar Katsina.

A ranar Alhamis 18/6/2026, ƙungiyar ta Lado Naka sai Naka ƙarƙashin jagorancin Malam Lawal BK. ta gudanar da aikin duba marasa lafiyar kyauta a unguwar gidan dawa dake cikin ƙaramar hukumar Katsina.

Duba marasa lafiyar ya shafi masu fama da lalurar zazzaɓin cizon sauro (Maleria) sai masu fama da zazzaɓin nan mai lalata hanji watau (Typod), gyambon ciki da akafi sani da (ulcer), da sauran lalurori da su ka shafi ciwon jiki. Da dai sauran su.

Da yake gabatar da jawabinsa, yayin gudanar da aikin duba marasa lafiyar kyauta, shugaban ƙungiyar Malam Lawal BK. ya bayyana cewa" Sun kirkiro da wannan shiri ne domin tallafa ma marayu, marasa karfi, da gajiyayyu.

Bisaga ga la'akari sukayi da halin da Al'umma take ciki a daidai wannan lokaci na kuncin rayuwa, mafi yawan mutane basu da lafiya, kuma basu da halin da zasuje asibiti a duba lafiyar su, da kuma abinda zasu sayi magani.

Mutanen da su ka amfana da tallafin maganin, sun bayyana jin daɗin su tare da godiya, da kuma fatan alheri ga Sanata Yakubu Lado Ɗan Marke, Allah ya bashi abinda yake nema na alheri.

Address

Eko

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when RedBee Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share