25/10/2025
Kai Gaskiya Adam A Zango ya zuba
rawa a cikin wannan wakar, sannan ya
tashi kan yan kallo, Kai kunga rawar kuwa
sai kace Michael Jackson😂🤣
Shin waye zai iya fada mana a cikin wanne
film ne akayi wannan wakar?