Arewa Empire

Arewa Empire Lagos State Nigeria

04/04/2025
16/02/2024

Innalillahi wa inna ilehirajuun
Any soul will taste death.
In this earlier morning I heard the bad news ๐Ÿ˜ฅ
My grandmother ๐Ÿ˜ญ
Pass away.

21/01/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Affan Mohammed, Aminu Bichi, Ashiru Muhammad, Suwidi Bashir, Ibrahim Adamu, Alhaji Bappaji, Shehu Muhd, Salisu KB Nilmar, Abdul Jiks

The United State didnโ€™t say anything when Israel oppressors are killing and destroying homes and families in Palestine, ...
08/10/2023

The United State didnโ€™t say anything when Israel oppressors are killing and destroying homes and families in Palestine, but are quick to declare support to Israel in order to continue killing the Palestinians because of the retaliation attacks by Hamas. Bloody hypocrites

Innalillahi wa inna illehi rajuun every soul will test diet ๐ŸฅฒMay Allah grant you to jannatul firdaus ๐Ÿ˜ญThe man of the peo...
06/10/2023

Innalillahi wa inna illehi rajuun every soul will test diet ๐Ÿฅฒ

May Allah grant you to jannatul firdaus ๐Ÿ˜ญ

The man of the people ๐Ÿ’”

โ™ฆ๏ธAkacewa Wani Balaraben Qauye : Kana Kyautata Addu'a Kuwa ? Sai Yace : Eh..Sai Akace To Yi Addu'ar Mu Ji : Sai Yace :"Y...
27/09/2023

โ™ฆ๏ธAkacewa Wani Balaraben Qauye : Kana Kyautata Addu'a Kuwa ? Sai Yace : Eh..Sai Akace To Yi Addu'ar Mu Ji : Sai Yace :"Ya Ubangiji Haqiqa Ka Azurtamu Da Musulunci Ba Tare Da Mun Roqekaba,To Yanzu Muna Roqonka Kada Ka Haramta Mana Aljannah.โ™ฆ๏ธ

26/09/2023

Salatul istiqarah

ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ูู…ู‘ูŽ ุฅูู†ู‘ููŠ ุฃูŽุณู’ุชูŽุฎููŠุฑููƒูŽ ุจูุนูู„ู’ู…ููƒูŽุŒ ูˆูŽุฃูŽุณู’ุชูŽู‚ู’ุฏูุฑููƒูŽ ุจูู‚ูุฏู’ุฑูŽุชููƒูŽุŒ ูˆูŽุฃูŽุณู’ุฃูŽู„ููƒูŽ ู…ูู†ู’ ููŽุถู’ู„ููƒูŽ ุงู„ู’ุนูŽุธููŠู…ู ููŽุฅูู†ู‘ูŽูƒูŽ ุชูŽู‚ู’ุฏูุฑู ูˆูŽู„ุง ุฃูŽู‚ู’ุฏูุฑูุŒ ูˆูŽุชูŽุนู’ู„ูŽู…ู ูˆูŽู„ุง ุฃูŽุนู’ู„ูŽู…ูุŒ ูˆูŽุฃูŽู†ู’ุชูŽ ุนูŽู„ุงู…ู ุงู„ู’ุบููŠููˆุจู. ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ูู…ู‘ูŽ ุฅูู†ู’ ูƒูู†ู’ุชูŽ ุชูŽุนู’ู„ูŽู…ู ุฃูŽู†ู‘ูŽ ู‡ูŽุฐูŽุง ุงู„ู’ุฃูŽู…ู’ุฑูŽ ุฎูŽูŠู’ุฑูŒ ู„ููŠ ูููŠ ุฏููŠู†ููŠ ูˆูŽุฏูู†ู’ูŠูŽุงูŠูŽ ูˆูŽุนูŽุงู‚ูุจูŽุฉู ุฃูŽู…ู’ุฑููŠ ููŽุงู‚ู’ุฏูุฑู’ู‡ู ู„ููŠ ูˆูŽูŠูŽุณู‘ูุฑู’ู‡ู ู„ููŠ ูˆูŽุจุงุฑููƒู’ ู„ููŠ ูููŠู‡ู. ูˆูŽุฅูู†ู’ ูƒูู†ู’ุชูŽ ุชูŽุนู’ู„ูŽู…ู ุฃูŽู†ู‘ูŽ ู‡ูŽุฐูŽุง ุงู„ู’ุฃูŽู…ู’ุฑูŽ ุดูŽุฑู‘ูŒ ู„ููŠ ูููŠ ุฏููŠู†ููŠ ูˆูŽุฏูู†ู’ูŠูŽุงูŠูŽ ูˆูŽุนูŽุงู‚ูุจูŽุฉู ุฃูŽู…ู’ุฑููŠ ููŽุงุตู’ุฑููู’ู‡ู ุนูŽู†ู‘ููŠ ูˆูŽุงุตู’ุฑููู’ู†ููŠ ุนูŽู†ู’ู‡ู ูˆูŽุงู‚ู’ุฏูุฑู’ ู„ููŠูŽ ุงู„ู’ุฎูŽูŠู’ุฑูŽ ุญูŽูŠู’ุซู ูƒูŽุงู†ูŽ ูˆูŽุงุฑู’ุถูู†ููŠ ุจูู‡ู.

22/09/2023

Yau munyanke shawarar Saida wannan page namu mai albarka inda maisiya zai'iya mana magana ta DM.

Kuhuta lfy

Wannan rigar Marigayiya Gimbiya Diana ta Birtaniya na daga cikin abubuwan da aka fi tunawa da ita.An yi gwanjon rigar ma...
15/09/2023

Wannan rigar Marigayiya Gimbiya Diana ta Birtaniya na daga cikin abubuwan da aka fi tunawa da ita.

An yi gwanjon rigar mai ษ—auke da hoton tumaki kan kimanin Dala miliyan ษ—aya da dubu 14.

Gwamnatin Najeriya ta ce tana shirin tantance bayanan da s**a shafi talakawan kasar domin sanin yadda za ta taimaka musu...
25/08/2023

Gwamnatin Najeriya ta ce tana shirin tantance bayanan da s**a shafi talakawan kasar domin sanin yadda za ta taimaka musu. Maโ€™aikatar yaki da talauci da ayyukan jinkai ce ta ce haka.

Ku bayyana raโ€™ayi ko shawara kan abin da zai fi dacewa gwamnatocinku su yi muku ganin ku ne kuka zabe su domin yi muku aiki.

Wace matsalar ce ta fi bukatar magani cikin hanzari a halin da Najeriya da 'ya'yanta ke ciki? Ku bai wa Shugaba Tinubu s...
25/08/2023

Wace matsalar ce ta fi bukatar magani cikin hanzari a halin da Najeriya da 'ya'yanta ke ciki? Ku bai wa Shugaba Tinubu shawara.

25/08/2023

Kissar Wani sarki da annabi (Saw) yabawa sahabbansa labari

Address

Lagos
103241

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Empire posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa Empire:

Share