Majalisin Sunnah Apapa Lagos

Majalisin Sunnah Apapa Lagos This group is only for any useful islamic info or lectures to be posted here

18/08/2026

Cigaba da Karatun Littafin Kitabul kaba'ir daga Masallacin JIBWIS Hausa Layi Olodi Apapa Lagos

Mai gabatarwa: Sheikh Malam Sadiq Abu Abdurrahman Hafizahullah

Darasi na 45

Allah ya sa mu wanye Lafia 🤲

16/08/2026

KARATUN LITTAFIN NABIYYUR RAHMA

Daga Babban Masallacin Juma’a Ahlusunnah Hausa layi Lagos state Nigeria

Daga Babban Limamin Masallacin Sheikh Abubakar Sadeeq (H)

Wanda yake zuwa duk rana Lahadi tsakanin magrib zuwa Isha

14/08/2026
10/08/2026

Cigaba da Karatun Littafin Adabul Mufrad

Tareda Sheik Sheikh Mudassir Abdulmumin Hafizahullah

05/08/2026

Karatu kai tsaye

Daga Masallacin JIBWIS Hausa Layi Olodi Apapa Lagos

Tareda Ass prof Sheik Jamilu Yusuf Zarewa Hafizahullah

Maudu'i Matsalaloli Araba'in da zunubai ke Janyowa

Allah ya dora Malam akan daidai

Address

33 Taiwo Street
Lagos

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Majalisin Sunnah Apapa Lagos posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share