Auwalu lawan

Auwalu lawan gentle and kind love anybody who loves me, simple in nature. 🌿🍃

29/10/2025

29/10/2025

Kano state festival🎉🎉🥳🥳
October Saturday 25/10/2025

Fitowar Mai girma tafidan kanoAlhaji, Adam Lamido Sanusi II IRanar kano festival 25/10/25   October Saturday
29/10/2025

Fitowar Mai girma tafidan kano
Alhaji, Adam Lamido Sanusi II I
Ranar kano festival 25/10/25
October Saturday

Mai Girma Dandarman Kano Yayi hawan bikin  al'adun Gargajiya na Kalankuwa,Taron ya gudana a Trade fair Complex,dake Kano...
29/10/2025

Mai Girma Dandarman Kano Yayi hawan bikin al'adun Gargajiya na Kalankuwa,Taron ya gudana a Trade fair Complex,dake Kano,,a ranar Asabar,25-10--2025

Mai Girma Zannan Kano Yayi hawan bikin  al'adun Gargajiya na Kalankuwa,Taron ya gudana a Trade fair Complex,dake Kano,,a...
29/10/2025

Mai Girma Zannan Kano Yayi hawan bikin al'adun Gargajiya na Kalankuwa,Taron ya gudana a Trade fair Complex,dake Kano,,a ranar Asabar,25-10--2025

Mai Girma Dan Malikn Kano Yayi hawan bikin  al'adun Gargajiya na Kalankuwa,Taron ya gudana a Trade fair Complex,dake Kan...
29/10/2025

Mai Girma Dan Malikn Kano Yayi hawan bikin al'adun Gargajiya na Kalankuwa,Taron ya gudana a Trade fair Complex,dake Kano,,a ranar Asabar,25-10--2025

Mai Girma Sarkin Sullubawan  Kano Yayi hawan bikin  al'adun Gargajiya na Kalankuwa,Taron ya gudana a Trade fair Complex,...
29/10/2025

Mai Girma Sarkin Sullubawan Kano Yayi hawan bikin al'adun Gargajiya na Kalankuwa,Taron ya gudana a Trade fair Complex,dake Kano,,a ranar Asabar,25-10--2025

Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya yi kira ga ministoci da hadiman shugaban ƙasa, su sanya gaskiya da ci gaban ƙasa a ...
29/10/2025

Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya yi kira ga ministoci da hadiman shugaban ƙasa, su sanya gaskiya da ci gaban ƙasa a gaba fiye da yin biyayya da yabon shugabanni.

Ya bayyana hakan ne a Abuja yayin taron ƙaddamar da wani littafi, inda shi da wanda ya kafa bankin Stanbic IBTC, Atedo Peterside, s**a tattauna kan tattalin arzikin Najeriya da kalubalen mulki.

Sanusi, ya ce yawanci masu fada a ji basa son masu fadin gaskiya, suna daukar su a matsayin abokan gaba, abin da ke rage gaskiya da adalci a cikin gwamnati.

Ya ce irin wannan hali na nuna son kai da hana ci gaba.

Sarkin ya bukaci hadiman shugaban kasa da ministoci su kasance masu gaskiya da jarumta wajen bayar da shawara, saboda hakan ne zai taimaka wajen inganta mulki da dorewar ci gaban kasa.

28/10/2025

TAFIDAN KANO⚔️⚔️⚔️

28/10/2025
28/10/2025

KANO EMIRATE COUNCIL⚔️⚔️


Address

Lagos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Auwalu lawan posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share