DUNIYA MAKARANTA

DUNIYA MAKARANTA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from DUNIYA MAKARANTA, Digital creator, Victoria Island, Lagos.

23/05/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abdulrahaman Ibrahim Farsawa, Abubakar Jibrin, Maman Siyama, Muhammad Kabir Lawizah, Dayyab Umar, Aisha Adamu, Yakubu Mustapha, Aliyu Abdulwahab, Maimuna Alhassan, Bilkisu Abdullahi, Sani Muhammad Serious, Suleiman Isyaku, Maryam Mohammed, Jameela Yusuf, Maryam muhammad, Dauda Hamisu Kdm, Aisha Musa Muhd, Hajarat Umar, Isiya Isah, Bello Arabu, Maryam Tijjani Shuaibu, Mhiz Cash Monet, Dsquarer Hoseler, Akilu Abdurahaman, Bilkisu Aliyu, Fatima Abk, Presdor Muney, Shamsu Abdullahi, Ramatu Abubakar Musa, Aisha Adam, Amixzy Salis, Abdullahi Yerou, Mirdas Ibrahim Yunus, Safi Abdu, Amina Peace, Adamu Zarah, Alhassan Sufiyan, Hadeexatou Hadeexatou, Zulaehat Sermbo, Ummin Sultan Aliyu, Mariya Ibraheem, Baraatu Sabo, Husna Yakubu, SBoy SBoy, Jeedderh Sadeeq Jeedderh

27/08/2025

Ina bincike kan mutanen da s**a fi kowa kafa tarihin shimfida mulkin zalunci da ta'addanci a ban qasa, abin mamaki a cikin jerin mutanen da na ci karo dasu babu ko mutum guda da ya danganci musulunci. Gasu nan a qasa:

1. Mao Zaedong (China, 1893 – 1976). Mulhidine (Atheist), a tsawon rayuwarsa ya jagoranci kisan kiyashi kala-kala. An qiyasta rayukan da yayi sanadi cewa sun kusa miliyan sittin.

2. Joseph Stalin (Tsohuwar tarayyar Soviet [Russia/Rasha], 1878 – 1953). Asali kiristane kafin daga baya ya koma mulhidi. Ya kirkirar da sansanonin qangin bauta, qazamar yunwa, kisan qare dangi kala-kala da ya laqume rayuka kusan miliyan talatin.

3. Adolf Hi**er (Germany [Jamus], 1889 – 1945). Asali kiristane shi tsagin Katolika. Shine mutumin da ya assasa yaqin duniya na biyu, yaqin mafi muni da duniya ta taba gani. WW2 a qiyasi ya laqume rayuka kusan miliyan sittin zuwa saba'in. A qarqashin jagorancinsa, Hi**er ya jagoranci kisan rayuka sama da miliyan goma sha bakwai.

4. Genghis Khan (Mongolia, 1162 – 1227). Mabiyin addinin gargajiya na mutanen Mongolia, Tengrism. Ya shafe birane da daman gaske, ya raba mutane kusan miliyan arba'in da rayukansu a zamaninsa. Daular Genghis Khan ta Mongolia itace daular da ba'a taba yin daula mai girmant ba a tarihin daulolin duniya.

5. Pol Plot (Cambodia, 1925 – 1998). Mabiyin addinin Buddha. Ya shiga cikin wannan lissafin ne domin kasancewarsa shugaban qasa daya tilo da tsananin zaluncinsa ya kai matakin da da ya shafe rayukan kaso daya bisa hudu na rayukan yan qasarsa, kusan mutane miliyan biyu.

Babban abin mamakin shine duk mutanen nan da aka zayyano sun rayune bayan zuwan musulunci ballantana ace ko don zamaninsu ba musulunci ne shi yasa basu kasance daga cikin musulmi ba. Idan hakane menene dalilin da yasa da zarar an yi maganar ta'addanci a duniyar yanzu kai tsaye ake karkato da kalmar ga musulmi? Wannan abun bai fi k**a da renin wayo ba? A hakikanin gaskiya ta'addanci bashi da addini.

Zalunci da ta'addanci lamarine da kai tsaye ya fi alaqa da dabi'a ba addini ba. Duk addinin da mutum yake bi ko musulunci, ko kiristanci, ko addinin gargajiya ko mulhidi muddin akwai ginannen zalunci da ta'addanci a dabi'arsa sai ya san ta hanyar da ya bi ya sahalewa kansa aikata wannan zaluncin dake cinsa a rai.

Aliyu Umar M. Gumel,
27/08/2025.

27/08/2025

*KU KOYAWA YARANKU HALAYE UKU:*

1. Yawan gaishe da na gaba dasu.
2. Nutsuwa da barin wasa ahanya.
3. Futa cikin kyakykyawar shiga irin ta addinin muslunci.

*KU HANA YARANKU HALAYEN NAN:*

1. Yawan yawace-yawace.
2. Yawan Abokai/kawaye barkatai.
3. Rashin kunya da fadace-faface.

*KU RIKA GWABE BAKIN YARANKU:*

1. Idan suna sa baki a maganar manya
2. Idan suna kawo tsegumi da gulma.
3. Idan suna zagi ko karyata manya.

*KUYI MUSU HORO ME TSANANI:*

1. Idan suna wasa da Sallah.
2. Idan s**a fara kwadayi da roko
3. Idan s**a fara karya da lalaci.

*KU KARA JAWO YARANKU JIKI:*

1. Idan s**a balaga.
2. Idan basu da lafiya.
3. Idan kuna gida a zaune.

*KU KWADAITAR DA YARANKU:*

1. Nacin karatu da rubutu.
2. Dagewa wajen cimma buri.
3. Lada da nasara in anbi hanyar Allah.

*KU NUNAWA YARA MUHIMMANCIN:*

1. Riko da Addinin musulunchi.
2. Zumunchi da ziyarar dangi.
3. Lafiya, Lokachi da chance/kuruciya.

*KU DAINA WADANNAN AGABANSU:*

1. Bayyana tsiraici/mu'amalar aure
2. Wasan banza na kuruciya, kallo.
3. Bayyana rashin jituwa atsakaninku.

*KU YAWAITA AGABAN YARANKU:*

1. Karatun Alqur'ani da salloli.
2. Aikata gaskiya da Rukon Amana.
3. Wadatar zuci da godiyar Allah.

*SUKE JIN TSORON KU TA HANYAR:*

1. Tsawatar musu in sunzo da wargi.
2. Rashin barinsu babu abinyi.
3. Taqaita nuna musu so kuru-kuru.

*KU DAGE KU CIREWA YARANKU:*

1. Tsoron mutuwa.
2. Tsoron talauchi.
3. Tsoron wanda baya tsoron Allah.

*KU GOYI BAYAN YARANKU INHAR:*

1. sune ke da gaskiya.
2. Ba sa6o s**a aikata ba.
3. sunyi abu domin kare mutuncinku.

*KUKE TSORATAR DA YARANKU:*

1. Illar Hadama.
2. Futinar rigima.
3. Hadarin taqama da girman kai.

*KU RIKA SANARDA YARANKU:*

1. Asali da Tarihi.
2. Mutuwa da kabari.
3. Dadi da rashin sa.

*KU BAWA YARANKU HORO NA:*

1. Taqaita cin abinchi.
2. Karancin Barchi da zaman hira.
3. Watsarda dogon buri da sharholiya.

Allah Ya sa idan mun ji mu yi aiki da abinda muka saurara ameen ya hayyu ya qayyum
©️

08/08/2025

Celebrating my 9th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Jameela Abdullahi Jamee Yola, Jaleelat Jml, Maman Tafadda...
31/10/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Jameela Abdullahi Jamee Yola, Jaleelat Jml, Maman Tafaddat, Sadiya Nasir, Fatima Umar Aliyu, Ammin Aisha, Sha Aban Abubakar, Sebastien Atacle, Maman Amatah Nasir, Umman Ihsan, Sagir Wada, Nana Fatima Ishaq, Isma'il Ishaq, Sunusi Dahiru, Umar Ibrahim Jarawa, Hafeex Ummar Inono Madawaki, Khadeeja Abdulkareem, Zainaab Ahmad, Aisha Muhammad, Safiyya Sufyan, Muhammad Maigari Jannako, Rukayya A. Harsanu, Irshad Sufyan, Hajarah Kabir, Nana Aisha, Princess Halmat, Sa Adatu M Sheriff, Sulaiman Mahadee, Hamza Yunusa, Akarami S Ismail Akarami II, حواء محمد ثالثamFatima MuhammadalKabiru Lawala,ALiyu Dauda YKhaireeyat Yuzasseef, Ammeey MumreInuwa M Idrees BHusaini So Ba DoleMaMoohammed MaimoonatumeMustapha Ameen'eAsma'u Dan'eyaamMaryam MalamiahZainab Ibraheem DaleebiyusSafiyyat YusufusZainab Abdussalam Minshawees Salis Yunus TalbaanMaman FarhanmiUthman KhamisakUsman Abubakar'uAisha Tasi'u

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 MuhMuhammad AbubakaribJibrilla GambousMu...
29/10/2024

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 MuhMuhammad AbubakaribJibrilla GambousMustapha M MuhammadarBarratu Aliyu Barratu AliyuisAisha Gana Ali

Ameenn ya rabb
20/10/2024

Ameenn ya rabb

20/10/2024
16/10/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard!
Ajiya Anyangas Zakariya,
Ummu Jidda
Hauwa'u Ummee Ibrahim
موسی ثالث می طنطرانی
Maryam Muhammad Salihu
Ummisalma Umar
Dino Malayen Kano
Bintu Abdallah
Buhari Abdullahi
Aisha Umar
Jamilu San Turaki
Usaina Muhammd
Emmanuel Sunday
Zainab Ismail
Zainab Salisu Abubakar
Nafisat Yau

I got 41 reactions and 6 replies on my recent top post! Thank you all for your continued support. I could not have done ...
14/10/2024

I got 41 reactions and 6 replies on my recent top post! Thank you all for your continued support. I could not have done it without you. 🙏🤗🎉

Address

Victoria Island
Lagos

Telephone

+2348064010704

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DUNIYA MAKARANTA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share