Leadership Hausa Online

Leadership Hausa Online Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Leadership Hausa Online, Media/News Company, Lere.

Ku kasance da Jaridar Leadership Hausa Online domin samun ingantattun labarai na gida Nijeriya hadi da Ketare,

Domin tallace tallace zaku iya tuntubar mu kai tsaye ta WhatsApp ko kira +2349038059408

Allah Subhanahu wata'ala ya karawa Annabi Muhammad SAWW Daraja.Daren Juma'at daren da ake kai bukatu wakan Allah domin b...
24/07/2025

Allah Subhanahu wata'ala ya karawa Annabi Muhammad SAWW Daraja.

Daren Juma'at daren da ake kai bukatu wakan Allah domin biyan Bukata.

ALLAH MAI IKO: Shin ko kun san wannan itace Mace ta farko kuma mafi karancin shekaru da ta zama farfesa a tarihin jihar ...
24/07/2025

ALLAH MAI IKO: Shin ko kun san wannan itace Mace ta farko kuma mafi karancin shekaru da ta zama farfesa a tarihin jihar Gombe, wato Farfesa Fatima Umar Maigari.

Wace fata zaku mata?

MU TATTAUNA: Shin Kun Yadda Haka Ne Maganar Da Ake Faɗa Cewa Duk Arewa Babu Ɗan Siyasar Da Talakawa Suke Ƙauna Kamar Kwa...
24/07/2025

MU TATTAUNA: Shin Kun Yadda Haka Ne Maganar Da Ake Faɗa Cewa Duk Arewa Babu Ɗan Siyasar Da Talakawa Suke Ƙauna Kamar Kwankwaso ?

TIRKASHI: Tun Da Ba Zasu Iya Wanke Wanke Ba A Gidan Miji In Sun Shiga Bayi Wake Yi Musu Wanka Da Wanke Kashi?Comrd Shehu...
24/07/2025

TIRKASHI: Tun Da Ba Zasu Iya Wanke Wanke Ba A Gidan Miji In Sun Shiga Bayi Wake Yi Musu Wanka Da Wanke Kashi?

Comrd Shehu Sani ya ce" Sunce baza suyi wanke wanke a gidan miji ba.Idan s**a shiga “toilet” ya zasu yi da tsarki?

Ko shima baza su iya bane? In ji Comrd Shehu Sani

TIRKASHI: Sakin Bazoum Tamkar Mu Dauki Wuka Ne Mu Daba Wa Kan Mu Ne, In Ji Janar Tiani
24/07/2025

TIRKASHI: Sakin Bazoum Tamkar Mu Dauki Wuka Ne Mu Daba Wa Kan Mu Ne, In Ji Janar Tiani

TSEGUMI: Shin ko kun san dab gwagwarmaya Omeyele Sowore ya taba ziyartan Sheikh Zakzaky a gidan shi da ke birnin Abuja a...
24/07/2025

TSEGUMI: Shin ko kun san dab gwagwarmaya Omeyele Sowore ya taba ziyartan Sheikh Zakzaky a gidan shi da ke birnin Abuja a Shekarar 2022?

WATA SABUWA: Na fita daga APC Kwankwasiyya na koma Tafiyar Matasa. Nasihar Dan Bello ta ratsani.In ji Aliyu Dahiru Aliyu
24/07/2025

WATA SABUWA: Na fita daga APC Kwankwasiyya na koma Tafiyar Matasa. Nasihar Dan Bello ta ratsani.In ji Aliyu Dahiru Aliyu

ZAƁI GWANINKA: Tsakanin Malam Nasiru El-rufa'i Da Sanata Rabi’u Musa Wa Yafi Kishin Arewa Da Talakawa?
24/07/2025

ZAƁI GWANINKA: Tsakanin Malam Nasiru El-rufa'i Da Sanata Rabi’u Musa Wa Yafi Kishin Arewa Da Talakawa?

Bayan Ganawar su Da Shugaba Bola Ahmed Tinubu a Daren Jiya, Gwamnan Jihar Delta, Sheriff Oborevwori, da takwaransa na Ji...
24/07/2025

Bayan Ganawar su Da Shugaba Bola Ahmed Tinubu a Daren Jiya, Gwamnan Jihar Delta, Sheriff Oborevwori, da takwaransa na Jihar Ebonyi, Francis Nwifuru, sun ziyarci gidan Ministan Abuja, Nyesom Wike, a Abuja

SUBHNALLAHI: Rahotanni Sun Bayyana Cewa Yunwa Ce Ta Kashe Wannan Yaron A Zirin GazaSai dai wata majiya ta shaida cewa It...
23/07/2025

SUBHNALLAHI: Rahotanni Sun Bayyana Cewa Yunwa Ce Ta Kashe Wannan Yaron A Zirin Gaza

Sai dai wata majiya ta shaida cewa Ita kuma Isra'ila Ana can ana shigar mata da Abinci ta Dubai da Saudiyya.

Kasashen Siriya Labanon Misra Jordan su ne hanyoyin da ake iya shiga da tallafin abinci da magunguna kasar Falasɗinu, sai dai a halin yanzu ƙasashen sun rufe duk hanyar da ya dace a shiga da tallafi.

YANZU-YANZU: Matasan Jam'iyyar APC Su Nemi Rarara Ya Fitar Da Sabuwar Waƙar Maraba Da Kwankwaso Dawowa Jam'iyyar APC Me ...
23/07/2025

YANZU-YANZU: Matasan Jam'iyyar APC Su Nemi Rarara Ya Fitar Da Sabuwar Waƙar Maraba Da Kwankwaso Dawowa Jam'iyyar APC

Me zaku ce?

Yadda Rotimi Amaechi ya samu kyakykyawar tarba daga magoya bayan jam'iyyar hadaka ta ADC yau Laraba, a jihar Rivers.
23/07/2025

Yadda Rotimi Amaechi ya samu kyakykyawar tarba daga magoya bayan jam'iyyar hadaka ta ADC yau Laraba, a jihar Rivers.

Address

Lere

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Leadership Hausa Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share