Salim A Lere

Salim A Lere •Faɗakarwa
•Ilmantarwa
•Harkokin Siyasa
•Rayuwa Da Nazari

Banda inada hak'uri da tuni nabar Nijeriya 🥲😂💔🤣🤷‍♂️
14/05/2024

Banda inada hak'uri da tuni nabar Nijeriya 🥲😂💔🤣🤷‍♂️

Idan Kasan Baka Da Abunyi Karka Rakito Aure, Gudun Kar kazo Kafarasa Rigar Jersey Da Wandan Shadda.🧏‍♂️🤣🤷‍♂️
13/05/2024

Idan Kasan Baka Da Abunyi Karka Rakito Aure, Gudun Kar kazo Kafarasa Rigar Jersey Da Wandan Shadda.🧏‍♂️🤣🤷‍♂️

$Notcoin yanzu haka ana kan rushe gidansu Bbynah har nakira masu kwasar ganima sukwashe 😀Nacema babansu yakama gidan hay...
09/05/2024

$Notcoin yanzu haka ana kan rushe gidansu Bbynah har nakira masu kwasar ganima sukwashe 😀

Nacema babansu yakama gidan haya yabiya kudin kafin Ranar Al-hamis bayan fashewar $Notcoin baban su Bbynah yanata samin Al-barka shima yasan yana cikin Al-Khairi dumu dumu 😂

$Notcoin miners acigaba da rushe rushe kawai 😂😂

Address

Lere

Telephone

+2348062823605

Website

http://salimalere.blogspot.com/

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Salim A Lere posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Salim A Lere:

Share