
24/02/2023
Aslm barka mu da wannan lokaci gobe 25 gawata zaa fito zaben shugaban kasa da Yan majalissu kufito kwanku da kwarkwata domin zaban jagora nagari jajirtacce wajan cigaban kasa baki daya en rabiu Musa kwankwaso yakai Dan uwa katsaya kainazari halinda kasar mu keciki ayau domin kawo karshen wannan matsar a Nigeria baki daya Allah kava kwankwaso nasara albarkar annabi Muhammad s a w NNPP Mai alamar kayan marmari Dan Allah afita dawuri by sarkin yakin Abba gida gida
Abba nabos kwankwasiyya