Madinatu Yarwa

Madinatu Yarwa Follow our page to get news from Madinatu Shaykh Ahmad Abulfathi Maiduguri
(3)

Dr Khalifa Aliyu Sheikh Ahmad Abulfathu chairman Arabic and Tsangaya Bord a gurin taron yaye ḍaliban Tsangaya da ya guda...
25/06/2026

Dr Khalifa Aliyu Sheikh Ahmad Abulfathu
chairman Arabic and Tsangaya Bord a gurin taron yaye ḍaliban Tsangaya da ya gudana a yau Alkhamis 25/6/2026.a jahar Borno
Kowa ya ji irin aiki da yayi a kan janin lokaci zai yi mamaki.
Allah ya kara lafiya da nisan kwana.

25/06/2026

Graduation Ceremony of the Sangaya Huffaz certification Programme 2025/26 academic session

Barka Da Zama Babban Lauya A Nigeria (Senior Advocate of Nigeria SAN) Ɗan Uwa Cikin Allah Sayyidi Sheriff Mohammed Shari...
24/06/2026

Barka Da Zama Babban Lauya A Nigeria (Senior Advocate of Nigeria SAN) Ɗan Uwa Cikin Allah Sayyidi Sheriff Mohammed Sharif Alhasan

Muna Taya Murna Muna Fatan Alkhairi Allah Ya Ƙara Albarka Ya Baku Ikon Hidimtawa Da'irar Shehu Tijjani rta Bijahi Maulana RasulilLahi Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam

Sheriff Muhammad Ɗane Ga Sharif Alhasan Sahabin Maulanmu Shehu Abulfathi rta Kuma Ɗaya Ne Daga Cikin Lauyoyin Da Suke Shari'ah Da Gomnatin Nigeria Bisa Tsare Maulana Khalifah Sheikh Sani Sheikh Abdulqadir Zaria rta

Muna Taya Zawiyar Maulan Mu Sheikh Ahmad Abulfathi rta Murna Da Sauran Zawiyoyin Tijjaniyyah Na Nigeria Baki Ɗaya

الحمد لله الذي بنعمته تتم الصالحات.

Imam Murabbi Mustapha Kadai
Chairman Fityanul Islam Of Nigeria Abuja Fct Branch

Yayinda Babban Limamin Madinatu Yarwa Maiduguri Kuma Shugaban Fityanul Islam Ta Ƙasa Maulana Sheikh Arabi Sheikh Abulfat...
24/06/2026

Yayinda Babban Limamin Madinatu Yarwa Maiduguri Kuma Shugaban Fityanul Islam Ta Ƙasa Maulana Sheikh Arabi Sheikh Abulfathi rta Yake Godewa Babban Lauyan Mu Malam Sunusi SAN Bayan Mun Tashi Daga Zaman Shari'ar Maulana Khalifah Sheikh Sani Sheikh Abdulqadir Zaria rta A Federal High Court Abuja A Yau Lahadi 23/6/2027

Allah Ya Saka Musu Da Alkhairi Shi Da Ɗan Uwansa Khalifah Sheikh Ali Abulfathi rta Da Sauran Ƴan Uwa Waɗanda Suke Nuna Kulawa Ga Khalifah Sheikh Sani Zaria rta A Daidan Wannan Lokaci Da Yake Buƙatar Ta Daga Ƴan Uwansa Shehinnai Da Khalifofi

Allah Mungode Maka Bisa Nasarorin Da Kake Bamu A Wannan Shari'a Da Gomnatin Nigeria Take Yi Da Wannan Waliyyi Naka Allah Ka Bamu Nasara Akansu Ka Kuɓutar Da Bawanka Bijahi Maulana RasulilLahi Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam.

Kai Tsaye Daga Federal High Court Abuja Allah Ya Bamu Nasara Yasa Muji Alkhairi Albarkar Shugaba Sallallahu Alaihi Wa Al...
23/06/2026

Kai Tsaye Daga Federal High Court Abuja Allah Ya Bamu Nasara Yasa Muji Alkhairi Albarkar Shugaba Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam

Allah ka jadda rahamar ka gare su ka ba mu albarkan su.
23/06/2026

Allah ka jadda rahamar ka gare su ka ba mu albarkan su.

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJUUNAllah ya yiwa Malam Muhammadu Wulgo Rasuwa Za'ayi Janaa'za karfe 2:00pm a Farfajiyar Ma...
22/06/2026

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJUUN
Allah ya yiwa Malam Muhammadu Wulgo Rasuwa Za'ayi Janaa'za karfe 2:00pm a Farfajiyar Masallacin Madinatu
Allah ya jikan shi mu kuma ya kyautata karshen mu.

22/06/2026

MALAM AHMADU SUFI

Sheikh Hashim Sheikh Ahmad Abulfathi
21/06/2026

Sheikh Hashim Sheikh Ahmad Abulfathi

Malam Ahmadu SufiShiru Yaren ManyaAllah ya bamu Albarkacin kuAmeen
20/06/2026

Malam Ahmadu Sufi
Shiru Yaren Manya
Allah ya bamu Albarkacin ku
Ameen

Address

Maiduguri
600215

Telephone

+2347035806167

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madinatu Yarwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Madinatu Yarwa:

Share