Aliyyu haidar Maiduguri

Aliyyu haidar Maiduguri Ko wace rai mai ɗanɗanar mutuwa ce, Allah ya sa mu cika da imani Allah ya sada mu da Annabin rahamaﷺ

15/07/2025

Yadda Ake Rawaito Hadisan Ma'aiki SAW, Ba Kamar Yadda Ake Rawaito Maganganun Mutane Gama Gari Yake Ba.
Dr. Bashir Aliyu Umar (h)

15/07/2025

Sheikh Abba Aji Rahimahullah Game da Shaikh Ja'afar Mahmoud Adam Rahimahullah

15/07/2025

Allah ya sa mu cika da imani

> “Girmamawa mataki ne da ya gabaci soyayya da dubban miliyoyi.” Abin nufi a nan shine:Soyayya ba za ta taɓa zama mai ƙa...
14/07/2025

> “Girmamawa mataki ne da ya gabaci soyayya da dubban miliyoyi.”

Abin nufi a nan shine:

Soyayya ba za ta taɓa zama mai ƙarfi ko dorewa ba idan babu girmamawa. Wato kafin a ce akwai ƙauna ta gaskiya tsakanin mutane biyu – musamman ma a soyayya tsakanin saurayi da budurwa ko ma’aurata – to sai an fara da mutunta juna, darajantawa, da girmama junana.

Ya kamata mu fahimci girman bambanci da muhimmancin da girmamawa ke da shi a kan soyayya. Idan babu mutuntaka, soyayya zata rufta cikin rashin daraja, saɓani, ko tozarci.

A cikin wannan saƙon zamu fahimci darussa kamar haka:

1. Mutuntaka ita ce ginshikin dangantaka.

2. Soyayya bata da ma’ana idan babu daraja da girmamawa.

3. Idan kana son wani/wata, ka fara nuna masa/mata girmamawa.

4. Mutumin da baya girmama ka, soyayyarsa tana da rauni.

A ƙarshe dai---

> Girmamawa ita ce ke sa aji daɗin soyayya. Idan aka rasa girmamawa, soyayya zata zamo ciwo a zuciya.

Haidar

😁😅
07/07/2025

😁😅

❤️
02/06/2025

❤️

23/03/2024

Alhamdulillah

15/05/2023

Allah ka yaye mana zafin nan kasa ya zama kaffara a garemu!

06/03/2023

🌹Alhamdulillah 🌹

07/02/2023

Allah Buwayi Gagara misali Yace:
"وَإِنِّي لَغَفَّارٌ لِّمَن تَابَ وَآمَنَ وَعَمِلَ صَالِحًا ثُمَّ اهْتَدَىٰ" (طـه :82)
""Kuma lalle Nĩ haƙĩƙa Mai gãfara ne ga wanda ya tũba kuma ya yi ĩmãni, kuma ya aikata aikin ƙwarai, sa'an nan kuma ya nẽmi shiryuwa".

ALLAH ya shirya mu baki ɗaya 🤲

25/01/2023

Address

Hausari
Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aliyyu haidar Maiduguri posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share