Bayo Media News

Bayo Media News Zamu na kawo ingantattu, sahihai da kuma chikakkun labarai a wannan kafa tamu Insha Allah

Good Morning, Hon. Alh. Haruna Bakafada, Executive Chairman, Bayo LGA.Wishing you a blessed and productive day as you co...
29/01/2025

Good Morning, Hon. Alh. Haruna Bakafada, Executive Chairman, Bayo LGA.

Wishing you a blessed and productive day as you continue your dedicated service to the people of Bayo. May your leadership bring progress, unity, and prosperity to the community.

Bayo Media News

09/08/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Fateemah Sa'eed Oum Aneeserh, Hassan Mohammed Ngonibe

27/07/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Saidu Ali Kurba, Maigari Abare

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Goni Kachallah, Aminu Aka, Musa Muhammad, Abdullahi Garba...
13/12/2023

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Goni Kachallah, Aminu Aka, Musa Muhammad, Abdullahi Garba, Muhammad Rabiu Abubakar

12/12/2023

Alhamdulillah

08/08/2023

WAEC releases results for 2023 May/June examination, you can see details to check yours now! Goodluck to all candidates.

Shugaban Karamar Hukumar Bayo Yashiga Office Karo Na HuduA Jiya Talata 01/08/2023 Shugaban Riko Na Karamar Hukumar Bayo ...
02/08/2023

Shugaban Karamar Hukumar Bayo Yashiga Office Karo Na Hudu

A Jiya Talata 01/08/2023 Shugaban Riko Na Karamar Hukumar Bayo Hon Alh Haruna BakafadaYakarbi Mulki Da Kuma Shiga Office Don Chigaba Daga Inda Ya Tsaya Na Shugabanchin Karamar Hukumar Bwyo Yayi A Baya Kuma Al'ummar Bayo Suna Jin Dadin Mulkinshi Inda S**ayi Farin Chiki Da Sake Dawowanshi Wannan Kujera Don Yachi Gaba Daga Inda Ya Tsaya Na Aiyukan Alheri

Wanne Irin Fata Kuke Musu Dashi Da Al'ummar Da Zai Jagoranta

©Bayo Media News

Shugaban Karamar Hukumar Kwaya Kusar Hon Salihu Adamu Yanga Yashiga Office Karo Na ShidaA Jiya Talata 01/08/2023 Shugaba...
01/08/2023

Shugaban Karamar Hukumar Kwaya Kusar Hon Salihu Adamu Yanga Yashiga Office Karo Na Shida

A Jiya Talata 01/08/2023 Shugaban Riko Na Karamar Hukumar Kwaya Kusar Hon Salihu Adamu Yanga Yakarbi Mulki Da Kuma Shiga Office Don Chigaba Daga Inda Ya Tsaya Na Shugabanchin Karamar Hukumar Kwaya Kusar Yayi A Baya Kuma Al'ummar Kwaya Kusar Suna Jin Dadin Mulkinshi Inda S**ayi Farin Chiki Da Sake Dawowanshi Wannan Kujera Don Yachi Gaba Daga Inda Ya Tsaya Na Aiyukan Alheri

Wanne Irin Fata Kuke Musu Dashi Da Al'ummar Da Zai Jagoranta

©Bayo Media News

Ana Sa Ran Gobe Ko Jibi Sabon Shugaban Karamar Hukumar Hon Alh Haruna Bakafada Zai Shiva Office A Karo Na Hudu Don K**a ...
31/07/2023

Ana Sa Ran Gobe Ko Jibi Sabon Shugaban Karamar Hukumar Hon Alh Haruna Bakafada Zai Shiva Office A Karo Na Hudu Don K**a Aiki Shin Wane Irin Fata Kuke Masa Dakuma Al'ummar Da Zai Jagoranta

Muna Dakon Ra'ayoyinku

©bayo Media News

Yawan rahotanni Aure-auren da nake samu daga sassan Najeriya daban-daban na nuna cewa talakawa na cikin wal-wala—Buhari ...
07/05/2023

Yawan rahotanni Aure-auren da nake samu daga sassan Najeriya daban-daban na nuna cewa talakawa na cikin wal-wala—Buhari Ƙarin bayani https://bit.ly/3w5fCrY

Mataimakin Gwamnan jihar Borno Umar Usman Kadafur a garin dikwa don duba barnanar da ruwan sama yayiwa al'ummar yankinBa...
18/09/2022

Mataimakin Gwamnan jihar Borno Umar Usman Kadafur a garin dikwa don duba barnanar da ruwan sama yayiwa al'ummar yankin

Bayo Media News

DA DUMIDUMINSA: Matasa Na Gudanar Da Zanga-zanga A Jihar Sokoto Kan A Saki Wadanda Jami'an Tsaro S**a K**a Da Laifin Kas...
14/05/2022

DA DUMIDUMINSA: Matasa Na Gudanar Da Zanga-zanga A Jihar Sokoto Kan A Saki Wadanda Jami'an Tsaro S**a K**a Da Laifin Kashe Deborah Wadda Ta Yi Batanci Ga Annabi SAW

Address

Maiduguri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bayo Media News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bayo Media News:

Share