Mala-Ngm Islamic

Mala-Ngm Islamic ISLAM IS THE BEST WAY

SUNNAH SAK BIDI'A SAM INSHA ALLAH.

17/10/2025

GASKIYANE MALAM ANCI MA'ANAR ILMI WALLAHI

11/10/2025

RAHIMAHULLAH MALAM

08/10/2025

MASHA ALLAH

06/10/2025

04 ) Idan Kasaya Sallah Abunda Ya Kamata Kafadi Kafin Karatun Fatiha ZA'A NUNA SA A'AIKACE

Siffar Sallar Annabi SAW Daga Babban Mala Mimmu Shaikh Muhammad Adam Auwal Albany Zaria Rahimahullah.

06/10/2025

Maitatsine, Tijjaniyya & Christianity 2/3: Albani And Prof. Dauda Ojobi

MUNA DA MEMORY CARD, WATO FULL WA'AZOZI NA MALAM AL'BANI ZARIA ZA KU IYA MANA MAGANA TA WHATSAPP KU SHIGA PROFILE NAMU.

Ma’anarsa👇:Hadisin yana nuni da cewa hakikanin basira ba wai sanin duniya ba ne, sai dai shirye-shiryen lahira — wato mu...
05/10/2025

Ma’anarsa👇:

Hadisin yana nuni da cewa hakikanin basira ba wai sanin duniya ba ne, sai dai shirye-shiryen lahira — wato mutum yana duba ayyukansa, yana tuba daga kuskure, kuma yana yin abin da zai amfane shi a gaban Allah bayan ya mutu ALLAH YASA MUDACE.

05/10/2025

IN KASAMU YARO ABU NA FARKO DA YAKA MATA KAMASA

05/10/2025

Maitatsine, Tijjaniyya & Christianity 1/3: Albani And Prof. Dauda Ojobi

04/10/2025

TAFSIRIN AL QUR'ANI DAGA BAKIN SHAIKH JAFAR MAHMUD ADAM RAHIMAHULLAH.

Ma’anarta👇:Ayya tana tunatar da mu cewa duk abin da ya same mu a rayuwa – alheri ko ƙalubale – duk da rubutaccen kaddara...
03/10/2025

Ma’anarta👇:

Ayya tana tunatar da mu cewa duk abin da ya same mu a rayuwa – alheri ko ƙalubale – duk da rubutaccen kaddarar Allah ne. Don haka mumini ya kamata ya dogara ga Allah kaɗai, domin Shi ne Mai kula, Mai tsari, kuma Mai iko akan komai.

03/10/2025

ALLAHU AKBAR MALAM, MUMA ALLAH YA BAMU ILMI MAI AMFANA.

GASKIYA GASKIYACE WALLAHI, ALLAH YA SAIDAMU KAN SUNNAH
03/10/2025

GASKIYA GASKIYACE WALLAHI, ALLAH YA SAIDAMU KAN SUNNAH

Address

Maiduguri

Telephone

+2349025187711

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mala-Ngm Islamic posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share