Yaqoob Ibn Ahamad

Yaqoob Ibn Ahamad Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yaqoob Ibn Ahamad, Digital creator, Damboa Road, Maiduguri.

WANNAN SHINE AMMAFA BA HAKA KAWAI AKE YIBA SAI ANJE WAJAN SHEHIN DARIKA YA BADA IZININ A KARANTA INKA KARANTA BA IZINI B...
19/06/2026

WANNAN SHINE AMMAFA BA HAKA KAWAI AKE YIBA SAI ANJE WAJAN SHEHIN DARIKA YA BADA IZININ A KARANTA

INKA KARANTA BA IZINI BA LAIFI BANE
AMMA BA SUNANKA BATIJJANE BA SUNANKA MASOYIN TIJJANIYYA

SAMUN IZININKA GA SHEHIN DARIKA SHINE ZAMANKA BATIJJANE

RIKONKA DA LAZIMIN BA FASHI SHINE TABBATARKA BATIJJANE

INKA KARBA KA DENA KA FITA DAGA TIJJANIYYA KUMA KANA CIKIN HADARIN DAYAFI GABAN MISALI

Address

Damboa Road
Maiduguri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yaqoob Ibn Ahamad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share